• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, September 30, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Kotu ta sake hana ’yan sanda aiwatar da dokar lasisin gilashin mota mai duhu

ALI KANO by ALI KANO
December 18, 2025
in Labarai
A A
0
Kotu ta sake hana ’yan sanda aiwatar da dokar lasisin gilashin mota mai duhu
'Yan sanda da wata mota mai duhun gilashi

'Yan sanda da wata mota mai duhun gilashi

Wata Babbar Kotun Jihar Delta ta bayar da umarnin gaggawa da ya hana kuma ya dakatar da Sufeto Janar na ’Yan Sanda (IGP) da Rundunar ’Yan Sanda ta Nijeriya (NPF) daga ci gaba da aiwatar da dokar lasisin gilashin mota mai duhu a duk faɗin ƙasar nan.

Mai Shari’a Joe Egwu, a ranar Laraba yayin bayar da umarnin, ya kuma hana ’yan sanda su tsangwami ko su kama ko su tsare ko su karɓi kuɗi ba bisa ƙa’ida ba daga jama’a da direbobi bisa wannan doka.

Kotun ta ce wannan umurnin zai ci gaba da aiki har sai an saurari kuma an yanke hukunci a kan ƙarar da ke gaban ta.

Wannan sabon umurni ya biyo bayan ƙarar da wani mai suna Mista Israel Joe ya shigar a Jihar Delta, ta hannun lauyoyin sa ƙarƙashin jagorancin Kunle Edun (SAN).

Tun da farko, a ranar Litinin, Kakakin Rundunar ’Yan Sanda ta Nijeriya, Benjamin Hundeyin, ya bada sanarwar za a ci gaba da fara aiwatar da dokar lasisin gilashin mota mai duhu da aka taɓa dakatarwa, ya ce zai fara aiki daga ranar 2 ga Janairu, 2026.

Daga cikin umurnin da kotun ta bayar akwai umurnin wucin-gadi da ya hana IGP da Rundunar ’Yan Sanda ta Nijeriya da jami’an ta “tsayawa, tsangwama, kamawa, tsarewa, karɓar kuɗi ba bisa ƙa’ida ba ko kuma hana haƙƙoƙin kundin tsarin mulki na tsare mutunci, sirri, ’yancin motsi da mallakar dukiya na mai ƙara (da sauran ’yan ƙasa/direbobi), bisa hujjar aiwatar da dokar lasisin gilashin mota mai duhu, har sai an saurari kuma an yanke hukunci a kan buƙatar da aka shigar a cikin ƙarar.”

Kotun ta aje ranar 24 ga Disamba, 2025 domin ci gaba da sauraron ƙarar.

Tags: 'yan sandaDeltagilashi mai duhukotu
Previous Post

‘Yan kabal sun sa Buhari ya riƙa kulle ɗakin sa don kada in shiga — A’isha

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta ɗauki matakai don farfaɗo da Maɗaba’ar Gwamnati da aka yi watsi da ita, bayan shekaru ana tafka asara

Related Posts

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya ta ɗauki matakai don farfaɗo da Maɗaba’ar Gwamnati da aka yi watsi da ita, bayan shekaru ana tafka asara

Gwamnatin Tarayya ta ɗauki matakai don farfaɗo da Maɗaba’ar Gwamnati da aka yi watsi da ita, bayan shekaru ana tafka asara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!