Haɗakar ‘yan adawa ba za ta yi tasiri ba domin cike take da ‘yan siyasar da ba sa kishin al’umma, inji Abdulaziz Abdulaziz
Babban mai taimaka wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin jaridu, Malam Abdulaziz Abdulaziz, ya bayyana yunƙurin kafa jam’iyyar ...








