Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna da ke tsare, Malam Nasir El-Rufai, ya janye iƙirarin sa na cewa shi da wasu 'yan ...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna da ke tsare, Malam Nasir El-Rufai, ya janye iƙirarin sa na cewa shi da wasu 'yan ...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kan ta ta Ƙasa (INEC) ta ce za ta dogara ne da hukuncin da Kotun Ɗaukaka ...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin ƙwace kadarori 48 daga cikin guda 57, waɗanda darajar su ...
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan'adam ta Amnesty International ta yi Allah-wadai da kama wata ’yar jarida mai shekaru 23, Farida Isiak, ...
Wasu ƙungiyoyin Musulmi sun kai fitaccen malamin addinin Musulunci mazaunin Kano ɗin nan, Lawan Abubakar Triumph, Kotun Shari’a ta Ƙoli ...
An gurfanar da wata tsohuwar ma'aikaciyar wani bankin zamani, Madam Chinonso Akujobi, a gaban Babbar Kotun Jihar Legas da ke ...
Kwamishinan 'Yan Sandan Jihar Kaduna, Rabi'u Muhammad Rundunar 'Yan Sanda ta Jihar Kaduna ta kama wasu mutum shida da ake ...
Hajiya Asiya El-Rufai, matar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ta roƙi Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya tabbatar ...
Wata kotu a Amurka ta yanke wa wata farfesa 'yar asalin Nijeriya mai suna Nkechy Ezeh hukuncin ɗaurin watanni 70 ...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a yau Laraba ta yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki, Alhaji Saleh Mamman, hukuncin ...
© 2024 New Citizen