• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, September 30, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tsofaffin ’yan jarida a Kano sun miƙa tsarin kafa ƙungiya ga kwamishina

ASHAFA MURNAI BARKIYA by ASHAFA MURNAI BARKIYA
October 7, 2025
in Labarai
A A
0
Tsofaffin ’yan jarida a Kano sun miƙa tsarin kafa ƙungiya ga kwamishina
Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Kano, Alhaji Abdullahi Ibrahim Waiya (a hagu), yana karɓar rahoton daga Shugaban kwamitin, Malam Aminu Ahmad

Kwamitin da ke kula da kafa Ƙungiyar Tsofaffin ‘Yan Jarida ta Jihar Kano (League of Veteran Journalists), ya miƙa takardar tsarin kafa ƙungiyar, wato draft charter, ga Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Abdullahi Ibrahim Waiya.

An kafa ƙungiyar ne a kan manufofi da suka haɗa da ƙarfafa ƙa’idoji da ɗabi’un aikin jarida; bayar da shawarwari da jagoranci ga sababbin ’yan jarida, haɓaka haɗin kai da fahimtar juna tsakanin tsofaffi da sababbin masu aikin jarida a jihar da kuma ƙungiyar za ta kasance mai inganci wadda za ta taimaka wajen horaswa da ɗaga matsayin sababbin ’yan jarida.

Haka kuma za ta kula da ɗabi’a da mutuncin aikin jarida da ƙara gina amincewar jama’a ga hanyoyin sadarwa da gwamnati ke amfani da su.

Membobin kwamitin sun haɗa da Farfasa Umar Faruk, Muhammad Ɗanyaro, Farfesa Maitaimako, Dakta Sule Ya’u Sule, Alhaji Abdulƙadir Ibrahim, Hauwa Sulaiman Zaharaddeen, da Mustapha Gambo Muhammad.

Dakta Aminu Umar ne sakataren kwamitin, yayin da Malam Aminu Ahmad ya jagoranci kwamitin a matsayin shugaba.

Tags: 'yan jaridaAbdullahi Ibrahim WaiyacharterKanotsariveteransƙa'idoji
Previous Post

Tsaro: Tinubu ya kira taron Majalisar Ƙoli ta ƙasa da ta ‘yan sanda

Next Post

CBN ya gindaya sababbin ƙa’idoji da sharuɗɗan amfani da POS

Related Posts

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
Next Post
CBN ya gindaya sababbin ƙa’idoji da sharuɗɗan amfani da POS

CBN ya gindaya sababbin ƙa'idoji da sharuɗɗan amfani da POS

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!