• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu ya yi afuwa ga wasu fursunoni, ya maida ofishin kwamitin afuwa zuwa Ma’aikatar Shari’a

Wakilin Mu by Wakilin Mu
October 29, 2025
in Labarai
A A
0
Tinubu ya yi afuwa ga wasu fursunoni, ya maida ofishin kwamitin afuwa zuwa Ma’aikatar Shari’a
Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan takardun bada afuwa da sassauci ga wasu mutane da aka yanke wa hukunci bisa laifuffuka daban-daban, a wani mataki na aiwatar da ikon sa na yin afuwa bisa kundin tsarin mulki.

A cikin wata sanarwa da mai bai wa Shugaban Ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya fitar ranar Talata, shugaban ya ce ya ɗauki matakin ne bayan tuntuɓar Majalisar Ƙoli ta Ƙasa da kuma bayan samun ra’ayoyin jama’a kan batun.

Sai dai bayan sake duba jerin sunayen waɗanda za su ci gajiyar afuwar, an cire waɗanda aka samu da manyan laifuffuka irin su garkuwa da mutane, safarar miyagun ƙwayoyi, cinikin mutane, zamba, da mallakar makamai ba bisa ƙa’ida ba.

A cewar fadar Shugaban Ƙasa, wannan matakin ya zama dole saboda laifuffukan da suka shafi tsaro da tasirin su ga al’umma, da kuma buƙatar kare haƙƙin waɗanda aka zalunta da ƙarfafa gwiwar hukumomin tsaro.

Sanarwar ta ƙara da cewa an tura sabuwar takardar sunayen waɗanda suka cancanci afuwa zuwa hukumar kula da gidajen gyaran hali domin aiwatar da shi.

Tinubu ya kuma bayar da umarnin mayar da ofishin sakatariyar kwamitin bada afuwa daga Ma’aikatar Ayyukan Musamman zuwa Ma’aikatar Shari’a ta Tarayya.

Bugu da ƙari, ya umurci Babban Lauyan Ƙasa, da ya fitar da sababbin ƙa’idoji da za su jagoranci tsarin bada afuwa nan gaba, ciki har da shawarwari da hukumomin shari’a kafin ɗaukar mataki.

Shugaban Ƙasar ya gode wa jama’a da masu ruwa da tsaki bisa shawarwari da suka bayar, tare da tabbatar da ƙudirin gwamnatin sa na inganta tsarin shari’a da tabbatar da adalci a Nijeriya.

Tags: afuwarShugaba Bola Ahmed TinubuYafiyar Shugaban Ƙasa
Previous Post

Shettima ya yi kira ga Arewa da ta goyi bayan ayyukan Tinubu

Next Post

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

Related Posts

Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Next Post
Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

Bankin CBN ya ƙaryata ƙazafin sayar wa manyan dillalan mai dala biliyan 1.259 domin su shigo da fetur daga waje

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!