Rashin Tsaro: Tinubu ya karɓi Kwamandan USAFRICOM a Fadar Shugaban Ƙasa
Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu, a ranar Lahadi ya karɓi Kwamandan Rundunar Sojin Amurka a Afrika (USAFRICOM), Janar Dagvin Anderson, tare ...
Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu, a ranar Lahadi ya karɓi Kwamandan Rundunar Sojin Amurka a Afrika (USAFRICOM), Janar Dagvin Anderson, tare ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima yana jajanta wa Sarkin Kaiama, Alhaji Mu'azu Shehu Omar (Kiyaru IV), a lokacin ziyarar Mataimakin ...
Gwamnatocin Tarayya da ta Amurka sun cimma matsaya kan cewa daga yanzu za su haɗa gwiwa don inganta ’yancin yin ...
Gwamnatin Amurka ta yi kira da kakkausan harshe ga gwamnatin Nijeriya da ta ƙara ƙaimi wajen kare al’ummomin Kiristoci a ...
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na kare rayuka da dawo da tsaro a faɗin ƙasar nan, yayin ...
A matsayin ka na magidanci, ka sani cewa tsaron iyalin ka amana ce a wuyan ka, kuma ba a bar ...
Rundunar Haɗin Gwiwa (JTF) tare da goyon bayan sashen sama na Operation Fansan Yamma sun hallaka aƙalla ‘yan bindiga 23 ...
Ministan Kuɗi da Daidaita Tattalin Arziki, Mista Wale Edun, ya ce Nijeriya tana nan daram a kan hanyar samun zaman ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ce Gwamnatin Tarayya na tura ƙarin ƙungiyoyin tsaro na musamman zuwa yankin da ‘yan ...
'Yan bindiga sun saki dukkan ɗaliban da suka sace a makarantar St. Mary’s Catholic School da ke Papiri a Jihar ...
© 2024 New Citizen