• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Tsaro

Rashin Tsaro: Tinubu ya karɓi Kwamandan USAFRICOM a Fadar Shugaban Ƙasa

New Citizen Hausa by New Citizen Hausa
February 9, 2026
in Tsaro
A A
0
Rashin Tsaro: Tinubu ya karɓi Kwamandan USAFRICOM a Fadar Shugaban Ƙasa
Muƙaddashin Jakaden Amurka a Nijeriya, Keith Heffern; Kwamandan AFRICOM, Janar Dagvin Anderson; Shugaba Bola Tinubu; Babban Mai Ba da Shawara kan Manufofin Harkokin Waje na AFRICOM, Ambasada Peter Vrooman; Command Sergeant Manjo Garric M. Banfield, Babban Jagoran Sojojin da Ba Su da Muƙamin Hafsa (Command Senior Enlisted Leader), Rundunar Sojojin Amurka a Afrika (AFRICOM), lokacin da tawagar AFRICOM ɗin ta kai wa Shugaba Tinubu ziyara a ranar Lahadi, 8 ga Fabrairu, 2026, a Abuja.

Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu, a ranar Lahadi ya karɓi Kwamandan Rundunar Sojin Amurka a Afrika (USAFRICOM), Janar Dagvin Anderson, tare da tawagar sa a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja.

Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa taron ya samu halartar Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Tsaro (NSA), Malam Nuhu Ribaɗu, da shugabannin hukumomin tsaro.

Haka kuma, Muƙaddashin Jakaden Amurka a Nijeriya, Mista Keith Heffern, ya halarci taron.

Tattaunawar ta mayar da hankali kan ƙarfafa alaƙar Nijeriya da Amurka, musamman a fannin haɗin gwiwar tsaro da zaman lafiyar yankin.

Har ila yau, an duba ƙoƙarin da ake yi a halin yanzu domin tunkarar ƙalubalen tsaro da ƙasashen biyu ke fuskanta a faɗin Afrika.

Daga hagu: Darakta-Janar na Hukumar Leƙen Asiri ta Ƙasa (NIA), Mohammed Mohammed; Darakta-Janar na Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), Tosin Ajayi; Command Sergeant Manjo Garric M. Banfield, Babban Jagoran Sojojin da Ba Su da Muƙamin Hafsa, Rundunar Sojojin Amurka a Afrika (AFRICOM); Babban Mai Ba da Shawara kan Manufofin Harkokin Waje na AFRICOM, Ambasada Peter Vrooman; Muƙaddashin Jakaden Amurka a Nijeriya, Keith Heffern; Kwamandan AFRICOM, Janar Dagvin Anderson; Shugaba Bola Tinubu; Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro, Nuhu Ribaɗu; Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (ritaya); Babban Hafsan Tsaron Ƙasa, Janar Olufemi Oluyede; Babban Hafsan Sojin Ƙasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu; da Babban Hafsan Leken Asirin Tsaro, Laftanar Janar Emmanuel Uandiandeye.
Tags: NuhuRibaduShugabaBolaAhmedTinubusojinAmurkata'addancitsaroUSAFRICOM
Previous Post

IPOB ta soki gargaɗin ɗan majalisar Amurka kan rugujewar Nijeriya, ta ƙi amincewa da cewa haɗin ƙasa ne ke tabbatar da tsaron Kiristoci

Next Post

Tinubu ya sha alwashin kawo ƙarshen ta’addanci da ‘yan bindiga

Related Posts

Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Ministan Yaɗa Labarai ya taya Kiristoci murnar bikin Ista
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta jajanta wa al’ummar Neja kan rasuwar mutane a Wushishi, ta bayar da umarnin bincike

September 18, 2026
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na Neja
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na Neja

September 18, 2026
Hukumar Shige da Fice ta kama wasu da ake zargi da satar mutane biyu, ta ƙwato Naira miliyan 34 a Adamawa
Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta kama wasu da ake zargi da satar mutane biyu, ta ƙwato Naira miliyan 34 a Adamawa

September 9, 2026
Gwamnatin Tarayya ta ƙara ɗaukar sabbin dabarun kawo ƙarshen rashin tsaro, yayin da Matawalle ya ziyarci Kano kan harin Garun Malam
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta ƙara ɗaukar sabbin dabarun kawo ƙarshen rashin tsaro, yayin da Matawalle ya ziyarci Kano kan harin Garun Malam

September 1, 2026
Next Post

Tinubu ya sha alwashin kawo ƙarshen ta'addanci da 'yan bindiga

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!