Tinubu ya sauya Hafsan Hafsoshin Tsaro, ya naɗa Janar Oluyede a muƙamin
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sauya Hafsan Hafsoshin Tsaron Nijeriya (Chief of Defence Staff, CDS), inda ya tsige Janar ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sauya Hafsan Hafsoshin Tsaron Nijeriya (Chief of Defence Staff, CDS), inda ya tsige Janar ...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa tsarin sauye-sauyen da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed ...
Ministan Lafiya, Farfesa Muhammad Ali Pate, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta amince da sakin naira biliyan 32.9 don gudanar ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan dokar kafa Cibiyoyin Horas da ‘Yan Sanda, wadda aka amince da ...
Ya 'yan'uwa na 'yan Nijeriya. Yau ce ranar da wannan ƙasa tamu mai girma ke cika shekaru 65 da samun ...
Babban mai taimaka wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin jaridu, Malam Abdulaziz Abdulaziz, ya bayyana yunƙurin kafa jam’iyyar ...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ’yan Nijeriya da su zauna cikin haɗin kai da zaman lafiya ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga ƙasashen duniya da su yafe bashi ga ƙasashe masu tasowa, yana mai ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, yana gabatar da jawabin Shugaba Tinubu a Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 80 ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a yau ya wallafa saƙon taya murna ga maiɗakin sa, Sanata Oluremi, murna cikar ta ...
© 2024 New Citizen