Sarkin Kano Sanusi zai naɗa tsohon Hafsan Sojin Sama Dikko Umar a matsayin Sarkin Fulanin Ja’idanawa ranar Juma’a
Mai Martaba Sarkin Kano, Dakta Muhammadu Sanusi II, zai yi bikin naɗin tsohon Hafsan Sojin Saman Nijeriya, Mohammad Dikko Umar, ...
Mai Martaba Sarkin Kano, Dakta Muhammadu Sanusi II, zai yi bikin naɗin tsohon Hafsan Sojin Saman Nijeriya, Mohammad Dikko Umar, ...
Jami'ar Capital City da ke Kano (CCUK) ta naɗa Mai Martaba Sarkin Kano, Dakta Muhammadu Sanusi II, a matsayin Uban ...
Sabon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Lamiɗo Yuguda, ya shiga ofis domin kama aiki a ranar Litinin, 11 ga ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Dakta Muttaqha Rabe Darma a matsayin sabon Ministan Gidaje da Bunƙasa Birane na ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Dakta Fatima Suleiman Zuntu a matsayin sabuwar Shugaba kuma Babbar Jami’ar ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Lamiɗo Abubakar Yuguda a matsayin Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), sai ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar da cikakken goyon bayan sa ga sabon muƙaddashin Sufeto-Janar na ’Yan Sanda, Olatunji Disu, ...
Gwamnatin Tarayya ta ba da sanarwar naɗin Ambasada Isma'il Yusuf Abba a matsayin sabon Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), ...
Kamfanin BUA Foods Plc ya naɗa Alhaji Isyaku Abdulsamad Rabi'u (wanda aka fi sani da sunan Khalifa) a matsayin babban ...
Shugaba Bola Tinubu ya sabunta nadin Birgediya-Janar Mohammed Buba Marwa (ritaya) a matsayin Shugaban Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin ...
© 2024 New Citizen