• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Nishaɗi Da Al'adu

Sabon Ɗanmasanin Sakkwato, Farfesa Mansur, ya naɗa sarautun musamman

IRO MAMMAN by IRO MAMMAN
November 1, 2026
in Nishaɗi Da Al'adu
A A
0
Sabon Ɗanmasanin Sakkwato, Farfesa Mansur, ya naɗa sarautun musamman
Masarautan da sabon Ɗanmasanin Sakkwato, Farfesa Mansur Sokoto, ya naɗa yau a Sakkwato

Masarautan da sabon Ɗanmasanin Sakkwato, Farfesa Mansur Sokoto, ya naɗa yau a Sakkwato

Sabon Ɗanmasanin Sakkwato, Farfesa Mansur Sokoto, ya naɗa wasu sarautu na musamman.

An gudanar da naɗin ne jim kaɗan bayan Mai Alfarma Sarkin Musulmi ya naɗa shi a matsayin Ɗanmasanin Sakkwato a yau Lahadi a fadar shi da ke Sakkwato.

Taron naɗin ya samu halartar mutane daban-daban, kama daga malamai daga ciki da wajen Sokoto, ‘yan’uwa da abokan arziki da sauran mutanen gari.

Ana gudanar da naɗin sarautu na musamman a gaban sabon Ɗanmasanin Sakkwato Farfesa Mansur Sokoto yau a birnin Sakkwato

A sanarwar da Malam Habibu Shugaba ya bayar ga manema labarai, an kawo jerin sarautu 23 waɗanda Ɗanmasanin ya naɗa kamar haka:

1. YARIMAN ƊANMASANIN SOKOTO – Ibrahim Mu’azzam Mansur

2. CHIROMAN ƊANMASANIN SOKOTO – Abdurrahman Nasir Ibrahim

3. WAZIRIN ƊANMASANIN SOKOTO – Aliyu Aliyu Tilde (Abba)

4. GARKUWAN ƊANMASANIN SOKOTO – Alh Abdurrahman Musa

5. MARAFAN ƊANMASANIN SOKOTO – Muhammad Bashir Marafa

6. GIMBIYAR ƊANMASANIN SOKOTO – Zainab Mansur Ibrahim Sokoto

7. MAJIDAƊIN ƊANMASANIN SOKOTO – Alhaji Malami Aliyu Yari

8. ƊANGALADIMAN ƊANMASANIN SOKOTO – Malam Bello Abubakar

Daga hagu: Farfesa Mansur Sokoto yana zantawa da wani aminin sa a wurin taron naɗin

9. MAINAN ƊANMASANIN SOKOTO – Abdurrahim Mansur Ibrahim

10. SARKIN MALAMAN ƊANMASANIN SOKOTO – Nasir Mansur Ibrahim

11. MAGATAKARDAN ƊANMASANIN SOKOTO – Bello Musa Adarawa

12. SHAMAKIN ƊANMASANIN SOKOTO – Abubakar Attahiru (Hizbah)

13. AJIYAN ƊANMASANIN SOKOTO – Alhaji Aminu Bello (Marratani)

14. SHATIMAN ƊANMASANIN SOKOTO – Alhaji Junaidu Buhari

15. TAFIDAN ƊANMASANIN SOKOTO: Mustafa Mansur Ibrahim

16. SARKIN FADAN ƊANMASANIN SOKOTO – Abubakar Abdullahi

17. BARADEN ƊANMASANIN SOKOTO – Mukhtar Aliyu

18. SA’IN ƊANMASANIN SOKOTO – Zayyanu Ibrahim

19. ZANNAN ƊANMASANIN SOKOTO – Usman Mu’azu

20. SARKIN GIDAN ƊANMASANIN SOKOTO – Junaidu Adamu

21. WAKILIN CIKIN GIDAN ƊANMASANIN SOKOTO – Abubakar Wadata

22. SANTURAKIN ƊANMASANIN SOKOTO – Alhaji Buhari Ibrahim Bazza

23. TURAKIN ƊANMASANIN SOKOTO – Al-Hafiz Ibrahim Muhammad Ashabu

Tags: Farfesa Mansur SokotonaɗiSakkwatosarautuƊanmasani
Previous Post

CBN ya naɗa kamfanoni takwas domin kula da fitar da ɗanyen mai da iskar gas

Next Post

2027: Matan Arewa sun jaddada muhimmancin sake zaɓen Tinubu

Related Posts

Nishaɗi Da Al'adu

Naɗin Sarautar Ɗanmasani A Ƙasar Hausa Da Ayyukan Sa

November 2, 2026
Yadda Mama Nike ta tsaya da ƙafar ta bayan kuɓuta daga gallazawar miji
Nishaɗi Da Al'adu

Yadda Mama Nike ta tsaya da ƙafar ta bayan kuɓuta daga gallazawar miji

May 30, 2026
Hausa da Hausawa a Ghana
Nishaɗi Da Al'adu

Hausa da Hausawa a Ghana

May 23, 2026
Cewar Shugaba Tinubu: Bikin Argungu shaida ce ta dawowar zaman lafiya, na yi alƙawarin goyon baya ga noma da yawon buɗe ido
Nishaɗi Da Al'adu

Cewar Shugaba Tinubu: Bikin Argungu shaida ce ta dawowar zaman lafiya, na yi alƙawarin goyon baya ga noma da yawon buɗe ido

February 14, 2026
Sarkin Adabi: Mafi Girman Sarautar Fasaha
Mahanga

Sarkin Adabi: Mafi Girman Sarautar Fasaha

February 13, 2026
Bikin Argungu alama ce ta haɗin kan ƙasa da samun karɓuwa a idon duniya – Gwamnatin Tarayya
Nishaɗi Da Al'adu

Bikin Argungu alama ce ta haɗin kan ƙasa da samun karɓuwa a idon duniya – Gwamnatin Tarayya

January 21, 2026
Next Post
2027: Matan Arewa sun jaddada muhimmancin sake zaɓen Tinubu

2027: Matan Arewa sun jaddada muhimmancin sake zaɓen Tinubu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!