Gwamnatin Tinubu ta sha alwashin ƙara ƙarfafa dakarun tsaron Nijeriya
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima (a tsakiya) cikin Masallacin Ƙasa a lokacin sallar Juma'a da addu'oin musamman don Ranar Tunawa ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima (a tsakiya) cikin Masallacin Ƙasa a lokacin sallar Juma'a da addu'oin musamman don Ranar Tunawa ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ce Gwamnatin Tarayya na tura ƙarin ƙungiyoyin tsaro na musamman zuwa yankin da ‘yan ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima a yau Laraba ya jagoranci tawagar Gwamnatin Tarayya zuwa gidan su Ministan Yanayi, Malam Balarabe ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya nemi Arewa da ta yi watsi da masu neman wargaza ƙasa. Ya yi wannan ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da bayar da tallafin N250,000 ga ƙananan 'yan kasuwa da matsakaitan masana’antu (MSME) ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bada umarni ga Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) da ta rage kuɗin kujerar aikin ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima ya dawo Nijeriya bayan kammala babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 80 da aka ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya gana da Sakatare-Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya, António Guterres, a zauren majalisar da ke ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga ƙasashen duniya da su yafe bashi ga ƙasashe masu tasowa, yana mai ...
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, yana gabatar da jawabin Shugaba Tinubu a Babban Taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 80 ...
© 2024 New Citizen