• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Tsaro

Gwamnatin Tinubu ta sha alwashin ƙara ƙarfafa dakarun tsaron Nijeriya

Wakilin Mu by Wakilin Mu
January 10, 2026
in Tsaro
A A
0
Gwamnatin Tinubu ta sha alwashin ƙara ƙarfafa dakarun tsaron Nijeriya
Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima (a tsakiya) cikin Masallacin Ƙasa a lokacin sallar Juma'a da addu'oin musamman don Ranar Tunawa da Dakarun Sojin Nijeriya a jiya Juma'a

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima (a tsakiya) cikin Masallacin Ƙasa a lokacin sallar Juma'a da addu'oin musamman don Ranar Tunawa da Dakarun Sojin Nijeriya a jiya Juma'a

Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima (a tsakiya) cikin Masallacin Ƙasa a lokacin sallar Juma’a da addu’oin musamman don Ranar Tunawa da Dakarun Sojin Nijeriya a jiya Juma’a

Gwamnatin Tarayya ta bayyana aniyar ta ta ƙara ƙarfafa dakarun tsaron ƙasar, domin tunkarar matsalolin tsaro da ke addabar wasu sassa.

Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, shi ne ya bayyana hakan a yayin taron addu’o’i na musamman da aka shirya domin dakarun tsaron ƙasa a Babban Masallacin Ƙasa da ke Abuja.

Lokacin da liman ke yin huɗuba a masallacin

Shettima ya yaba da jajircewa da sadaukarwar da dakarun tsaron ƙasar nan suke yi, musamman waɗanda suka rasa ran su a bakin aiki wajen kare martaba da ikon ƙasar, da kuma rayuka da dukiyoyin al’umma.

Taron addu’o’in ya gudana ne a matsayin wani ɓangare na bukukuwan ranar tunawa da gudunmawar da dakarun tsaron Nijeriya suke bai wa ƙasa.

Gwamnatin ta ware ranar 15 ga Janairu na kowace shekara domin karrama dakarun tsaron ƙasar nan.

Shettima yana musabaha da jami’an Sojin Nijeriya a wurin sallar
Tags: addu'o'idakarun tsaroKashim ShettimaSojin Nijeriya
Previous Post

Badaƙalar dala miliyan 5: Hukumar EFCC ta fara binciken tsohon shugaban NMDPRA, Farouk Ahmed

Next Post

Manyan nasarorin da CBN ya samu cikin 2025

Related Posts

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
EFCC ta samu nasarar hukunta mutumin da ya yi ƙoƙarin sumogar zinari mai darajar Naira biliyan 4.4 a Kano
Tsaro

EFCC ta samu nasarar hukunta mutumin da ya yi ƙoƙarin sumogar zinari mai darajar Naira biliyan 4.4 a Kano

November 17, 2026
Sojoji sun halaka ’yan ta’adda, sun ceto mutum 16, sun ƙwato babura 38 a Neja da Kebbi
Tsaro

Sojoji sun halaka ’yan ta’adda, sun ceto mutum 16, sun ƙwato babura 38 a Neja da Kebbi

November 6, 2026
Ƙungiyar Amnesty ta buƙaci bincike kan bidiyon atisayen muzaharar Izala
Tsaro

’Yan sanda sun kama matashin Izala kan bidiyon da ke tunzura rikicin addini

October 27, 2026
Ƙungiyar Amnesty ta yi tir da kisan malamin addini Sheikh Yahaya Masussuka
Tsaro

’Yan sanda a Katsina sun tabbatar da kashe Sheikh Yahaya Masussuka da abokin sa

October 26, 2026
Ƙungiyar Amnesty ta yi tir da kisan malamin addini Sheikh Yahaya Masussuka
Tsaro

Ƙungiyar Amnesty ta yi tir da kisan malamin addini Sheikh Yahaya Masussuka

October 26, 2026
Next Post
Manyan nasarorin da CBN ya samu cikin 2025

Manyan nasarorin da CBN ya samu cikin 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!