• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Thursday, May 14, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Sojoji sun bindige Babangida Kachalla,mataimakin kwamandan ’yan bindiga a Kogi

Wakilin Mu by Wakilin Mu
September 13, 2025
in Labarai
A A
0
Sojoji sun bindige Babangida Kachalla,mataimakin kwamandan ’yan bindiga a Kogi
Babangida Kachalla... kafin da bayan an bindige shi

Babangida Kachalla... kafin da bayan an bindige shi

Sojojin Runduna ta 12 da ke Lokoja, Jihar Login, sun tabbatar da kashe wani fitaccen mataimakin kwamandan ’yan bindiga a jihar mai suna Babangida Kachalla.

Wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar, Leftana Hassan Abdullahi ya fitar ta ce an samu nasarar ne a ranar 11 ga Satumba, ƙarƙashin “Operation Accord III”, tare da haɗin gwiwar rundunonin tsaro na haɗaka (OHF).

Abdullahi ya ce rundunar ta samu sahihin bayani kan motsin ’yan bindiga a dajin Ofere da yankin Ayetoro Gbede a Ƙaramar Hukumar Ijumu, inda suka shirya masu tarko.

An yi musayar wuta mai zafi, inda sojojin suka yi nasarar halaka ɗaya daga cikin manyan kwamandojin.

Sojojin sun gano kaya da dama a wajen harin, ciki har da jakar albarushi mai ɗauke da harsasai, wayoyin hannu guda 31, magunguna irin su Tramadol, kayan tsafi, na’urar auna hawan jini, da kuma kuɗi N16,000.

Haka kuma an ga jini a wajen, abin da ke nuna cewa wasu daga cikin ’yan bindigar sun tsere da raunukan harbin bindiga.

Bincike daga baya ya tabbatar da cewa Babangida Kachalla, wanda shi ne mataimakin shugaban ƙungiyar ‘yan bindiga ta Kogi, wato Kachalla Bala Shu’aibu, shi ma ya mutu daga raunukan da ya samu.

Rundunar sojojin ta tabbatar wa da jama’ar Nijeriya ƙudirin ta na kawo ƙarshen ayyukan ’yan bindiga da tabbatar da zaman lafiya.

Haka kuma ta yi kira ga al’umma da su ci gaba da bayar da ingantattun bayanai domin taimakawa a nasarar ayyukan tsaro.

Tags: 'yan bindigaKogiLokojasojojita'adda
Previous Post

Gwamnatin Tarayya ta fara raba kayan noma kyauta a Neja

Next Post

Rikici Ya Turnuƙe Bayan Sanata Ta Zargi Matar Gwamna Da Haifa Masa ‘Ya’yan Shegu

Related Posts

EFCC ta kama Darakta Janar na Hukumar Makamashi ta Nijeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin zambar naira biliyan 500
Labarai

EFCC ta kama Darakta Janar na Hukumar Makamashi ta Nijeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin zambar naira biliyan 500

May 13, 2026
Nijeriya ta sha alwashin sabunta rundunonin sojin ta ta hanyar haɗin gwiwa da bunƙasa ƙwarewar cikin gida – Minista
Tsaro

Nijeriya ta sha alwashin sabunta rundunonin sojin ta ta hanyar haɗin gwiwa da bunƙasa ƙwarewar cikin gida – Minista

May 13, 2026
Zambar naira biliyan 33.8: Kotu ta yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, hukuncin ɗaurin shekaru 75
Labarai

Zambar naira biliyan 33.8: Kotu ta yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, hukuncin ɗaurin shekaru 75

May 13, 2026
Za a riƙa yi wa ɗaliban makarantun sakandare gwajin tilas na ƙwayoyi daga yanzu
Ilimi

Za a riƙa yi wa ɗaliban makarantun sakandare gwajin tilas na ƙwayoyi daga yanzu

May 11, 2026
An kama Bello Boɗejo, shugaban Fulani Kuma ɗan takarar kujerar Sanata na APC a Taraba
Siyasa

An miƙa ɗan takarar Sanata kuma shugaban Fulani, Bello Boɗejo ga EFCC

May 10, 2026
Ribaɗu da JD Vance sun gana don ƙarfafa alaƙar tsaro tsakanin Nijeriya da Amurka
Tsaro

Ribaɗu da JD Vance sun gana don ƙarfafa alaƙar tsaro tsakanin Nijeriya da Amurka

May 9, 2026
Next Post
Rikici Ya Turnuƙe Bayan Sanata Ta Zargi Matar Gwamna Da Haifa Masa ‘Ya’yan Shegu

Rikici Ya Turnuƙe Bayan Sanata Ta Zargi Matar Gwamna Da Haifa Masa 'Ya'yan Shegu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!