• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, May 13, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnati ta ƙaryata ji-ta-ji-tar an hana Shettima shiga Fadar Shugaban Ƙasa

WAKILIN MU by WAKILIN MU
April 19, 2025
in Labarai
A A
0
Gwamnati ta ƙaryata ji-ta-ji-tar an hana Shettima shiga Fadar Shugaban Ƙasa
Sanata Kashim Shettima, Mataimakin Shugaban Ƙasa

Sanata Kashim Shettima, Mataimakin Shugaban Ƙasa

FADAR Shugaban Ƙasa ta musanta ji-ta-ji-tar da ake yaɗawa cewa wai an hana Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, shiga Fadar Shugaban Ƙasa.

A wata sanarwa da mai taimaka wa Shugaban Ƙasa kan harkokin watsa labarai a ofishin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Stanley Nkwocha, ya fitar, ya bayyana cewa labarin ƙarya ne marar tushe da nufin tada zaune tsaye da ɓata sunan gwamnati.

Ya jaddada cewa babu wani lokaci da aka hana Shettima shiga fadar, kuma rahoton da wasu shafukan yanar gizo suka wallafa ba ya da wani tushe.

Nkwocha ya bayyana lamarin a matsayin ƙoƙarin tada fitina da neman haifar da rikici tsakanin manyan shugabannin ƙasa.

Ya ce dangantakar Shugaba Bola Tinubu da Mataimakin sa tana nan daram, inda suka gina haɗin kai da mutunta juna wajen cika alƙawuran da suka ɗauka ga ‘yan Nijeriya.

Jami’in gwamnatin ya kuma buƙaci kafafen watsa labarai da su riƙa tantance gaskiyar labarai daga sahihan majiyoyi kafin wallafawa.

Tags: ji-ta-ji-taKashim Shettimalabarin bogi
Previous Post

Minista ya sake jaddada ƙudirin sabunta kayan aikin watsa labarai na gwamnati

Next Post

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta zaɓi Farfesa Piwuna a matsayin Shugaba

Related Posts

EFCC ta kama Darakta Janar na Hukumar Makamashi ta Nijeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin zambar naira biliyan 500
Labarai

EFCC ta kama Darakta Janar na Hukumar Makamashi ta Nijeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin zambar naira biliyan 500

May 13, 2026
Nijeriya ta sha alwashin sabunta rundunonin sojin ta ta hanyar haɗin gwiwa da bunƙasa ƙwarewar cikin gida – Minista
Tsaro

Nijeriya ta sha alwashin sabunta rundunonin sojin ta ta hanyar haɗin gwiwa da bunƙasa ƙwarewar cikin gida – Minista

May 13, 2026
Zambar naira biliyan 33.8: Kotu ta yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, hukuncin ɗaurin shekaru 75
Labarai

Zambar naira biliyan 33.8: Kotu ta yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, hukuncin ɗaurin shekaru 75

May 13, 2026
Za a riƙa yi wa ɗaliban makarantun sakandare gwajin tilas na ƙwayoyi daga yanzu
Ilimi

Za a riƙa yi wa ɗaliban makarantun sakandare gwajin tilas na ƙwayoyi daga yanzu

May 11, 2026
An kama Bello Boɗejo, shugaban Fulani Kuma ɗan takarar kujerar Sanata na APC a Taraba
Siyasa

An miƙa ɗan takarar Sanata kuma shugaban Fulani, Bello Boɗejo ga EFCC

May 10, 2026
Ribaɗu da JD Vance sun gana don ƙarfafa alaƙar tsaro tsakanin Nijeriya da Amurka
Tsaro

Ribaɗu da JD Vance sun gana don ƙarfafa alaƙar tsaro tsakanin Nijeriya da Amurka

May 9, 2026
Next Post
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta zaɓi Farfesa Piwuna a matsayin Shugaba

Ƙungiyar Malaman Jami'o'i ta zaɓi Farfesa Piwuna a matsayin Shugaba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!