• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Thursday, October 1, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Dakarun ‘Operation Zafin Wuta’ sun damƙe ƙasurgumin ɗan bindiga a Wukari

ASHAFA MURNAI BARKIYA by ASHAFA MURNAI BARKIYA
November 23, 2025
in Labarai
A A
0
Dakarun ‘Operation Zafin Wuta’ sun damƙe ƙasurgumin ɗan bindiga a Wukari
Umar Musa Geyi cikin ankwa

Umar Musa Geyi cikin ankwa

Dakarun Operation Zafin Wuta da ke ƙarƙashin Rundunar Sojojin Nijeriya ta 6 da ke Jihar Taraba, ta yi nasarar damƙe wani ƙasurgumin ɗan bindiga da ake nema ruwa a jallo.

An kama Umar Musa Geyi a ƙauyen Jandei-Kulamu, cikin Ƙaramar Hukumar Wukari, a Jihar Taraba.

Wanda ake zargin dama yana cikin jerin ‘yan ta’addar da jami’an tsaron yankin ke nema ido-rufe.

An dai haƙƙaƙe cewa yana daga cikin gaggan masu addabar yankin da hare-haren garkuwa da mutane.

Binciken farko dai ya nuna da hannun sa a sace wani Bafulatani mai suna Alhaji Jano a Jandal-Kulala, a ranar 13 ga Nuwamba, 2025. Kuma har yanzu yana hannun masu garkuwar.

Umar Musa Geyi ya shiga hannun sojoji

An kama Geyi kamar yadda sanarwar da Mataimakin Kakakin Runduna ta 6, Laftanar Umar Muhammad ya bayyana a cikin wata sanarwar da ya fitar a ranar Lahadi, 23 ga Nuwamba, 2025.

Ya ce an kama Geyi lokacin da aka cafke wani kiran waya da ya yi, inda yake neman a biya diyyar Naira miliyan 20 kafin su saki Alhaji Jano.

Tags: sojojiUmar Musa GeyiWukariɗan bindiga
Previous Post

Albashin Ronaldo da na Sadio Mane a 2025 ya nuna yadda ‘yan ƙwallo ke samun kuɗi fiye da ‘yan kasuwa 

Next Post

Sufeto-Janar ya naɗa Orvenonne Ikwen kodinetar yaƙi da ƙungiyoyin asiri da ‘yan daba ta ƙasa 

Related Posts

Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya
Kiwon Lafiya

Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya

September 30, 2026
Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Next Post
Sufeto-Janar ya naɗa Orvenonne Ikwen kodinetar yaƙi da ƙungiyoyin asiri da ‘yan daba ta ƙasa 

Sufeto-Janar ya naɗa Orvenonne Ikwen kodinetar yaƙi da ƙungiyoyin asiri da 'yan daba ta ƙasa 

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!