• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Monday, September 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Ilimi

Ɗan Goodluck Jonathan, Ariwera, ya yi bikin kammala karatun jami’a a Birtaniya

Fati Abdul by Fati Abdul
July 16, 2026
in Ilimi
A A
0
Ɗan Goodluck Jonathan, Ariwera, ya yi bikin kammala karatun jami’a a Birtaniya
Ariwera Jonathan (a tsakiya) tare da iyayen sa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan da Dame Patience Jonathan, a bikin yaye ɗalibai da aka yi a Jami'ar Manchester Metropolitan da ke Birtaniya yau Alhamis 

Ariwera Jonathan (a tsakiya) tare da iyayen sa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan da Dame Patience Jonathan, a bikin yaye ɗalibai da aka yi a Jami'ar Manchester Metropolitan da ke Birtaniya yau Alhamis 

Ariwera Jonathan, ɗan tsohon Shugaban Ƙasa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya yi bikin kammala karatun sa a Jami’ar Manchester Metropolitan da ke Birtaniya.

An gudanar da bikin yaye ɗaliban ne a yau Alhamis, inda tsohon shugaban ƙasar da matar sa, Patience Jonathan, suka halarta tare da sauran ‘yan’uwa da abokan arziki domin taya shi murnar wannan gagarumar nasara.

Da yake bayyana labarin wannan nasara a wani saƙo da ya wallafa a shafin sa na Facebook, mai magana da yawun Jonathan, Mista Ikechukwu Eze, ya taya Ariwera murna, yana mai cewa nasarar da ya samu ta samo asali ne daga ƙwazo da jajircewa ba tare da gajiyawa ba.

Ariwera Jonathan tare da iyayen sa da abokan arziki a lokacin bikin yaye ɗaliban

Ariwera Jonathan tare da iyayen sa da abokan arziki a lokacin bikin yaye ɗaliban

A cewar Eze, Ariwera ya yi fice a tsawon rayuwar sa ta karatu, inda ya nuna abin yabawa na mayar da hankali kan karatu, tawali’u da kuma ladabi.

Hotunan da aka ɗauka a wajen bikin sun nuna tsohon Shugaban Ƙasa da matar sa suna murnar kammala karatun ɗan nasu tare da shi bayan kammala taron.

Mahalartan bikin yaye ɗaliban
Ariwera Jonathan tare da iyayen sa a wurin bikin saukar karatun a Manchester
Tags: Ariwera JonathanDakta Goodluck Ebele Jonathanjami'aManchester Metropolitan UniversityPatience Jonathansaukar karatuyaye ɗalibai
Previous Post

Tinubu zai yi jawabi a taron Majalisar Ɗinkin Duniya karo na 81

Next Post

Tsakuren muhimman bayanai daga jawabin Gwamnan CBN a Taron Shugabannin Kamfanoni na 2026 wanda BusinessDay ta shirya

Related Posts

Hukumar NSUBEB ta kammala gyaran wasu makarantu a Neja
Ilimi

Hukumar NSUBEB ta kammala gyaran wasu makarantu a Neja

August 29, 2026
Ilimi

Niger-SUBEB ta tabbatar da ƙarin girma ga malaman da suka cancanta

August 22, 2026
Zuba jarin Gwamnatin Tarayya a manyan makarantu zai bunƙasa tattalin arzikin Arewa ta Tsakiya – Idris
Ilimi

Zuba jarin Gwamnatin Tarayya a manyan makarantu zai bunƙasa tattalin arzikin Arewa ta Tsakiya – Idris

August 20, 2026
Gwamnan Neja ya ba jami’ar AKUM motocin aiki
Ilimi

Gwamnan Neja ya ba jami’ar AKUM motocin aiki

August 4, 2026
Gwamnatin Tarayya da ASUU sun ƙulla yarjejeniya ta farko a tarihi domin kawo ƙarshen yawan yajin aiki a jami’o’i
Ilimi

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin rajistar jarabawar WAEC da NECO

July 14, 2026
Jami’ar Capital City ta naɗa Sarkin Kano Sanusi II a matsayin Uban Jami’a
Ilimi

Jami’ar Capital City ta naɗa Sarkin Kano Sanusi II a matsayin Uban Jami’a

June 20, 2026
Next Post
Tsakuren muhimman bayanai daga jawabin Gwamnan CBN a Taron Shugabannin Kamfanoni na 2026 wanda BusinessDay ta shirya

Tsakuren muhimman bayanai daga jawabin Gwamnan CBN a Taron Shugabannin Kamfanoni na 2026 wanda BusinessDay ta shirya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!