Dillalan mota a Abuja na cikin fargaba yayin da Wike ya haramta amfani da wuraren shuke-shuke da wuraren shaƙatawa a matsayin wajen sayar da motoci
Masu sayar da motoci da ke gudanar da harkokin su a Abuja sun shiga cikin matsala, yayin da Ministan Babban ...








