• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Bagudu ya ziyarci babbar hanyar Sakkwato–Badagiri, ya jinjina wa cigaban aikin

WAKILIN MU by WAKILIN MU
August 17, 2026
in Labarai
A A
0
Bagudu ya ziyarci babbar hanyar Sakkwato–Badagiri, ya jinjina wa cigaban aikin
Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, a wajen aikin gina Babbar Hanyar Sakkwato–Badagiri da ma'aikatar sa take gudanarwa

Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, a wajen aikin gina Babbar Hanyar Sakkwato–Badagiri da ma'aikatar sa take gudanarwa

Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-tsaren Tattalin Arziki, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ya yaba da ƙoƙarin ma’aikatan da ke aikin gina Babbar Hanyar Sakkwato zuwa Badagiri, tare da ƙarfafa musu gwiwa da su ci gaba da aikin yadda ya kamata.

Bagudu ya bayyana hakan ne a yau Litinin, 17 ga Agusta, 2026, yayin da ya kai ziyarar gani da ido domin duba yadda aikin hanyar yake gudana a yankin Jihar Kebbi.

Ministan ya nuna jin daɗin sa kan yadda aikin ke tafiya, ya yi kira ga ma’aikatan da su ci gaba da jajircewa wajen ganin an kammala aikin cikin nasara.

Aikin yana tafiya

Wannan hanyar tana daga cikin muhimman ayyukan raya ababen more rayuwa na Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ƙarƙashin shirin Ajandar Sabuwar Fata (Renewed Hope Agenda).

Ana sa ran cewa kammala aikin zai inganta zirga-zirgar ababen hawa tsakanin arewacin Nijeriya da Kudu-maso-Yamma, rage tsawon lokacin tafiye-tafiye, da kuma bunƙasa harkokin kasuwanci da tattalin arziki a yankunan da hanyar za ta ratsa.

Bagudu tare da ma’aikatan da ke gina babbar hanyar Sakkwato zuwa Badagiri
Tags: Hanyar Sokoto-BadagiriSanata Abubakar Atiku Baguduziyarar aiki
Previous Post

Hakama Sidi-Ali: Tauraruwar haskaka manufofi da tsare-tsaren CBN a duniya

Next Post

Dillalan mota a Abuja na cikin fargaba yayin da Wike ya haramta amfani da wuraren shuke-shuke da wuraren shaƙatawa a matsayin wajen sayar da motoci

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura
Labarai

Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura

November 25, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

November 25, 2026
Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa
Labarai

Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa

November 24, 2026
Next Post
Dillalan mota a Abuja na cikin fargaba yayin da Wike ya haramta amfani da wuraren shuke-shuke da wuraren shaƙatawa a matsayin wajen sayar da motoci

Dillalan mota a Abuja na cikin fargaba yayin da Wike ya haramta amfani da wuraren shuke-shuke da wuraren shaƙatawa a matsayin wajen sayar da motoci

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!