Tinubu ya isa Legas bayan balaguro a ƙasar waje, zai halarci taron fidda gwani na APC ranar Asabar
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya isa Legas a ranar Juma’a bayan ziyarar da ya kai ƙasashe uku—Faransa, Kenya da Ruwanda. ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya isa Legas a ranar Juma’a bayan ziyarar da ya kai ƙasashe uku—Faransa, Kenya da Ruwanda. ...
Gwamnatin Tarayya, ta hannun Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Amfani da Iskar Gas (CNG) da Motocin Lantarki (Pi-CNG & EV), ta ...
A ranar Laraba, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa aikin sauya tsarin watsa ...
Sauye-sauyen da Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya aiwatar ƙarƙashin jagorancin Gwamna Olayemi Cardoso, sun taimaka matuƙa wajen dawo da sha’awar ...
Wata kotu a Amurka ta yanke wa wata farfesa 'yar asalin Nijeriya mai suna Nkechy Ezeh hukuncin ɗaurin watanni 70 ...
Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arziki Ta’annati da Laifukan Kuɗi (EFCC) ta kama Darakta Janar na Hukumar Makamashi ta ...
Ministan Tsaro, Janar Christopher Gwabin Musa (mai ritaya), ya sake jaddada aniyar Nijeriya ta sabunta rundunonin sojin ta ta hanyar ...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a yau Laraba ta yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki, Alhaji Saleh Mamman, hukuncin ...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya jaddada muhimmancin bin ƙa’idojin kashe kuɗi da kula da harkokin kuɗi daga gwamnatocin jihohi, domin ...
Sabon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Lamiɗo Yuguda, ya shiga ofis domin kama aiki a ranar Litinin, 11 ga ...
© 2024 New Citizen