Cewar Shugaba Tinubu: Bikin Argungu shaida ce ta dawowar zaman lafiya, na yi alƙawarin goyon baya ga noma da yawon buɗe ido
Sarkin Argungu, Alhaji Sama’ila Muhammad Mera, yana gaida Shugaba Bola Tinubu yayin da Gwamna Nasir Idris Ƙauran Gwandu yake kallon ...









