• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, May 5, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu ya naɗa Magaji Da’u Aliyu a matsayin shugaban cibiyar binciken nukiliya ta ƙasa, ya kuma sabunta shugabancin NEMSA

Wakilin Mu by Wakilin Mu
February 10, 2026
in Labarai
A A
0
Tinubu ya naɗa Magaji Da’u Aliyu a matsayin shugaban cibiyar binciken nukiliya ta ƙasa, ya kuma sabunta shugabancin NEMSA
Hon. Magaji Da’u Aliyu

Hon. Magaji Da’u Aliyu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Hon. Magaji Da’u Aliyu a matsayin Darakta Janar (MD) na Sheda Science and Technology Complex (SHESTCO), Abuja, cibiyar da ke da alhakin bincike da bunƙasa fasaha tare da kula da cibiyar binciken nukiliya ta ƙasa.

Haka kuma, shugaban ƙasar ya naɗa Injiniya Adesayo Olusegun Michael a matsayin Darakta Janar kuma Shugaban Hukumar Nigerian Electricity Management Services Agency (NEMSA), wacce ke kula da tabbatar da inganci da tsaro a harkokin wutar lantarki a Najeriya.

Sauran mambobin kwamitin NEMSA da aka naɗa sun haɗa da Injiniya Aliyu Abdulazeez (Daraktan Zartarwa, Fasaha); Ikechi Clara Nwosu (Shugaba, Kudu-maso-Gabas); Zubair Abdur’rauf Idris (Mamba); Igba Elizabeth (Mamba, Arewa ta Tsakiya); Sani Alhaji Shehu (Mamba, Arewa maso Gabas); Adeyemi Adetunji (Mamba, Kudu-maso-Yamma); Injiniya Emmanuel Eneji Nkpe (Mamba, Kudu-maso-Kudu) da Injiniya Charles Ogbonna Asogwa (Kudu-maso-Gabas).

A wani ɓangare, Shugaba Tinubu ya kuma miƙa sunayen Amina Gamawa (wakiliyar Jihar Bauchi) da Abdullahi Muktar (wakilin Jihar Kaduna) a matsayin kwamishinoni na Hukumar Revenue Mobilisation Allocation and Fiscal Commission (RMAFC).

An tura sunayen waɗannan mutane biyu zuwa Majalisar Dattawa domin tantancewa da amincewa, kamar yadda Bayo Onanuga, Mai Ba Shugaban Ƙasa Shawara na Musamman kan Yaɗa Labarai da Tsare-tsare, ya bayyana a wata sanarwa da ya fitar a ranar 10 ga Fabrairu, 2026.

Tags: Magaji Da’u Aliyu
Previous Post

Dalilin da ya sa na yi murabus daga Hukumar Alhazai – Farfesa Usman

Next Post

Kamfanin BUA Foods ya naɗa Khalifa Rabi’u muƙamin zartarwa yayin da yake ƙara ƙaimi kan bunƙasa kasuwanci

Related Posts

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista
Siyasa

Shugaban NDC, Dickson ya yi wa Umar Arɗo raddi kan barazanar kai su kotu kan batun rajista

May 5, 2026
Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya
Labarai

Ranar ’Yancin ’Yan Jarida ta Duniya: Nijeriya na neman a haɗa gwiwa a yaƙi masu yaɗa labaran ƙarya

May 4, 2026
Kwankwaso da Obi sun koma NDC
Siyasa

Kwankwaso da Obi sun koma NDC

May 3, 2026
Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi
Siyasa

Dalili na na ficewa daga ADC – Peter Obi

May 3, 2026
Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja
Labarai

Shettima ya ƙaddamar da jigilar maniyyatan Hajjin bana da kwashe alhazai 500 a Abuja

May 3, 2026
Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC
Siyasa

Binani ta fice daga ADC ta koma NDC watanni tara bayan barin APC

May 1, 2026
Next Post
Kamfanin BUA Foods ya naɗa Khalifa Rabi’u muƙamin zartarwa yayin da yake ƙara ƙaimi kan bunƙasa kasuwanci

Kamfanin BUA Foods ya naɗa Khalifa Rabi'u muƙamin zartarwa yayin da yake ƙara ƙaimi kan bunƙasa kasuwanci

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!