Taron Jin Ra’ayoyin Jama’a A Ibadan: CBN ya himmatu wajen shigar da kowa cikin tsarin hada-hadar kuɗi da bunƙasar tattalin arziki mai ɗorewa – Hakama Sidi-Ali
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya bayyana cewa yana nan daram kan tabbatar da daidaiton manufofin kuɗi da tsarin hada-hadar kuɗi, ...








