• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Kuɗi Da Tattalin Arziki

Gargaɗi daga CBN: A guji yin hulɗa da Zuldal Microfinance Bank, ba shi da lasisi

ASHAFA MURNAI BARKIYA by ASHAFA MURNAI BARKIYA
November 20, 2025
in Kuɗi Da Tattalin Arziki
A A
0
Gargaɗi daga CBN: A guji yin hulɗa da Zuldal Microfinance Bank, ba shi da lasisi

 

Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya gargaɗi jama’a cewa kada su kuskura su yi mu’amala da wani banki mai suna Zuldal Microfinance Bank, domin ba shi da lasisin izjnin yin hadahadar kuɗaɗe daga CBN.

Cikin wata sanarwar da CBN ya fitar a ranar 19 ga Nuwamba, 2025, mai ɗauke da sa-hannun Daraktar Riƙo ta Sashen Hulɗa da Jama’a, Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Hajiya Hakama Sidi Ali, ta ce bankin ba shi da lasisin kafa ofisoshin rassan sa a Legas, Abuja, Kano da Kaduna, kamar yadda aka sanar wa CBN an kafa rassan.

“An ja hankalin Babban Bankin Nijeriya (CBN) dangane da wani bankin da aka kafa mai suna Zuldal Microfinance Bank. Bankin ba shi da lasisin izinin kafuwa, kuma an ce har ya buɗe rassa a Legas, Abuja, Kano da Kaduna.

“To jama’a su yi kaffa-kaffa da shi, domin ba a ba shi izini daga CBN ba, kamar yadda doka ta gindaya cewa sai da lasisin izinin CBN ake kafa banki.

“Sashe na 2(1) na Dokar Bankuna da Sauran Cibiyoyin Hadahadar Kuɗaɗe (BOFIA) ta shekarar 2020, ta ce kada wani ko wasu gungun jama’a su kafa banki ba tare da lasisin izni daga CBN ba,” inji Hajiya Hakama.

Ta jaddada cewa jama’a su yi hattara da wannan banki, kuma CBN zai ci gaba da aikin sa na kare jama’a daga aukawa hannun ‘yan damfara, masu kafa cibiyoyin hadahadar kuɗaɗe da sauran mu’amalolin kuɗi ba tare da izini ba.

Tags: CBNgargaɗiHakama Sidi AliZuldal Microfinance Bank
Previous Post

Kotu ta kama Nnamdi Kanu da laifin ta’addanci bayan ya ƙi kare kan sa

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta nemi a yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin kisa

Related Posts

Shekaru uku a CBN: Mun keto daji mai haɗari, amma mun fita lafiya – Cardoso
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Shekaru uku a CBN: Mun keto daji mai haɗari, amma mun fita lafiya – Cardoso

September 25, 2026
Auto Draft
Kuɗi Da Tattalin Arziki

CBN: Tasirin rage kuɗin ruwa zuwa kashi 23% ga ’yan kasuwa da ’yan Nijeriya

September 24, 2026
Auto Draft
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Shekaru uku a CBN: Yadda Cardoso ya sauya fasalin CBN, ya saisaita manufofin kuɗi, ya daidaita tsare-tsaren tattalin arzikin Nijeriya

September 22, 2026
Rufe rassan bankuna 476 a Nijeriya cikin shekaru uku sakamakon juyin zamani ne, bai haifar da sallamar ma’aikatan banki ba
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Rufe rassan bankuna 476 a Nijeriya cikin shekaru uku sakamakon juyin zamani ne, bai haifar da sallamar ma’aikatan banki ba

September 16, 2026
Tsakuren muhimman bayanai daga jawabin Gwamnan CBN a Taron Shugabannin Kamfanoni na 2026 wanda BusinessDay ta shirya
Kuɗi Da Tattalin Arziki

Lambar yabo daga NES ta tabbatar da ingancin manufofin CBN wajen tabbatar da daidaiton tattalin arziki — Cardoso

September 13, 2026
Shawarar CBN ga gwamnatocin jihohi: “A kiyaye bin ƙa’idojin kashe kuɗaɗe, a daina ciwo bashin alaƙaƙai
Kuɗi Da Tattalin Arziki

CBN ya ƙara ba da fifikon sa-ido wajen daƙile hadahadar kuɗaɗen ɗaukar nauyin ta’addanci

September 9, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya ta nemi a yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin kisa

Gwamnatin Tarayya ta nemi a yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin kisa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!