• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, May 5, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Ƙasashen Duniya

Somaliya da Ƙungiyar Tarayyar Afrika sun yi watsi da iƙirarin Isra’ila na amincewa da ‘yancin Somaliland

Wakilin Mu by Wakilin Mu
December 27, 2025
in Ƙasashen Duniya
A A
0
Somaliya da Ƙungiyar Tarayyar Afrika sun yi watsi da iƙirarin Isra’ila na amincewa da ‘yancin Somaliland
Somaliland ta ayyana ficewar ta daga Somaliya tun a shekarar 1991

Somaliland ta ayyana ficewar ta daga Somaliya tun a shekarar 1991

Ƙasar Somaliya da Ƙungiyar Tarayyar Afrika (AU) sun yi watsi da amincewar da Isra’ila ta yi wa Somaliland a matsayin ƙasa mai cin gashin kan ta.

Somaliland dai ta ayyana ficewar ta daga Somaliya tun a shekarar 1991,

A cikin 1991 ne dai Jamhuriyar Somaliland, wadda ta ayyana kan ta da kan ta a arewa-maso-yammacin Somaliya, ta bayyana samun ‘yancin ta daga sauran sassan ƙasar.

A 1998 kuma wani yanki a arewa-maso-gabas, mai suna Puntland, ya ayyana kan sa a matsayin yanki mai cin gashin kan sa (“autonomous”).

Somaliland a tsawon shekaru tana neman amincewar ƙasashen duniya, inda shugaban ƙasar, Abdirahman Mohamed Abdullahi, ya sanya hakan a matsayin babban abin da ya fi ba shi muhimmanci tun bayan hawan sa mulki a bara.

A jiya Juma’a ne Shugaban Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya bada sanarwar cewa ƙasar sa tana kallon Somaliland a matsayin “ƙasa mai cin gashin kan ta kuma mai cikakken iko”, lamarin da ya sa Somaliya ta bayyana wannan mataki a matsayin “harin da aka shirya kai-tsaye” kan ikon ƙasar ta, wanda zai iya lalata zaman lafiya a yankin.

Ƙungiyar Tarayyar Afrika ma ta ce wannan mataki ne na kafa wani “mummunan misali mai haɗari, wanda ke da manyan tasiri ga zaman lafiya da kwanciyar hankali a faɗin nahiyar.”

Tags: 'yanciAUBenjamin NetanyahuIsra'ilaSomalilandSomaliya
Previous Post

An kammala horar da matasa sama da 7,000 a matsayin Dogaran Daji

Next Post

Ɗaiɗaicewa da ɓalɓalcewar matasan Arewa cikin duniya

Related Posts

Netanyahu ya bayyana cewa ya yi jinyar cutar sankarar ‘ya’yan maraina a asirce
Ƙasashen Duniya

Netanyahu ya bayyana cewa ya yi jinyar cutar sankarar ‘ya’yan maraina a asirce

April 24, 2026
Isra’ila ta tabbatar da sahihancin hoton soja yana bugun gunkin Yesu da guduma
Ƙasashen Duniya

Isra’ila ta tabbatar da sahihancin hoton soja yana bugun gunkin Yesu da guduma

April 20, 2026
Ɗan bindiga a Amurka ya kashe yara 8, ciki har da 7 daga cikin ‘ya’yan sa
Ƙasashen Duniya

Ɗan bindiga a Amurka ya kashe yara 8, ciki har da 7 daga cikin ‘ya’yan sa

April 20, 2026
Za mu sake datse Mashigar Hormuz, inji Iran
Ƙasashen Duniya

Za mu sake datse Mashigar Hormuz, inji Iran

April 18, 2026
Yadda tsare-tsaren CBN ke daƙile hauhawar farashi da tsadar rayuwa
Ƙasashen Duniya

CBN na shirin kafa kwamitin sulhu don warware rikice-rikicen masu taurin bashi

April 17, 2026
Iran ta kakkaɓo jirgin yaƙin Amurka a sararin samaniyar ta
Ƙasashen Duniya

Iran ta kakkaɓo jirgin yaƙin Amurka a sararin samaniyar ta

April 3, 2026
Next Post
Ɗaiɗaicewa da ɓalɓalcewar matasan Arewa cikin duniya

Ɗaiɗaicewa da ɓalɓalcewar matasan Arewa cikin duniya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!