• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Ƙasashen Duniya

Iran ta kakkaɓo jirgin yaƙin Amurka a sararin samaniyar ta

New Citizen Hausa by New Citizen Hausa
April 3, 2026
in Ƙasashen Duniya
A A
0
Iran ta kakkaɓo jirgin yaƙin Amurka a sararin samaniyar ta
Samfurin jirgin saman yaƙi na Amurka

Samfurin jirgin saman yaƙi na Amurka

Ƙasar Iran ta bayyana harbo wani jirgin saman jirgin yaƙin Amurka ƙirar F-18 a yayin da mazauna yankin suke neman matuƙan jirgin da ya yi tsalle ya fice.

Wasu majiyoyi biyu da suka san abin da ya faru sun bayyana cewa ana ci gaba da aikin bincike da ceto domin gano ma’aikatan jirgin biyu, ciki har da matuƙin jirgin.

Kafafen yaɗa labarai na Iran sun ce Amurka tana gudanar da ayyukan bincike domin gano matuƙan jirgin da suka faɗo a wurare biyu.

Iran na cewa an gudanar da saukar da kayan agaji ta sama (airdrop), kuma ana fafatawa mai tsanani tsakanin sojojin Amurka da sojojin ƙasa na Iran, wanda ya jawo asarar rayuka a ɓangaren sojojin da suka kai hari.

Gidan talbijin na Iran ya kuma ba da sanarwar cewa gwamnati za ta bayar da tukwicin Toman biliyan 10 (daidai da dalar Amurka 64,102) ga duk wanda zai iya gano matuƙan jirgin.

Don haka suna kiran jama’a su shiga cikin aikin binciken domin gano matuƙan jirgin Amurka.

Wakilin gidan talbijin na Al Jazeerah, Ali Hashem, ya ce, “Tabbas, wannan zai zama wani muhimmin sauyi a wannan yaƙi, domin idan har Iran ta samu nasarar kama matuƙan jirgin Amurka, zai kasance karo na farko da Iran za ta samu fursunonin yaƙin Amurka a wannan rikici.’

Sai dai wani gidan yana ya ce Amurka ta musanta wannan iƙirari na harbo mata jirgi.

Previous Post

Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana dalilin da ya sa Tinubu ya tsaya a filin jirgin sama yayin ziyarar sa a Jos

Next Post

Za mu ci gaba da gudanar da babban taron mu, ADC ta ƙalubalanci shugaban INEC

Related Posts

Ƙasashen Duniya

July 3, 2026
Isra’ila ta tura dakaru da jami’an leƙen asiri zuwa Azabaijan yayin yaƙi da Iran – CNN
Ƙasashen Duniya

Isra’ila ta tura dakaru da jami’an leƙen asiri zuwa Azabaijan yayin yaƙi da Iran – CNN

June 5, 2026
Netanyahu ya bayyana cewa ya yi jinyar cutar sankarar ‘ya’yan maraina a asirce
Ƙasashen Duniya

Netanyahu ya bayyana cewa ya yi jinyar cutar sankarar ‘ya’yan maraina a asirce

April 24, 2026
Isra’ila ta tabbatar da sahihancin hoton soja yana bugun gunkin Yesu da guduma
Ƙasashen Duniya

Isra’ila ta tabbatar da sahihancin hoton soja yana bugun gunkin Yesu da guduma

April 20, 2026
Ɗan bindiga a Amurka ya kashe yara 8, ciki har da 7 daga cikin ‘ya’yan sa
Ƙasashen Duniya

Ɗan bindiga a Amurka ya kashe yara 8, ciki har da 7 daga cikin ‘ya’yan sa

April 20, 2026
Za mu sake datse Mashigar Hormuz, inji Iran
Ƙasashen Duniya

Za mu sake datse Mashigar Hormuz, inji Iran

April 18, 2026
Next Post
Za mu ci gaba da gudanar da babban taron mu, ADC ta ƙalubalanci shugaban INEC

Za mu ci gaba da gudanar da babban taron mu, ADC ta ƙalubalanci shugaban INEC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!