• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Wasanni

Ronaldo ya zama ɗan wasa na farko da ya mallaki fiye da dala biliyan 1

ASHAFA MURNAI BARKIYA by ASHAFA MURNAI BARKIYA
October 8, 2025
in Wasanni
A A
0
Ronaldo ya zama ɗan wasa na farko da ya mallaki fiye da dala biliyan 1
Ronaldo

Ronaldo

Ɗan wasan ƙwallon ƙafa Cristiano Ronaldo ya zama ɗan wasa na farko a tarihi wanda ya fara mallakar dala biliyan 1.

Wani lissafin ƙididdigar da mujallar Bloomberg ta fitar ya bayyana cewa a yanzu kuɗin Ronaldo sun ma haura dala biliyan 1, inda ya kai ga mallakar dala biliyan 1.4. Bloomberg ta ce a matsayin sa wanda ya maida ƙwallon ƙafa sana’a, ya samu gagarumar nasarar da ɗan wasa ko ma wane irin wasan motsa jiki ne, bai taɓa samun irin ta ba.

Ronaldo wanda ya shahara a ƙungiyoyin Manchester United da Real Madrid. Ya kuma buga wasa a Juventus kafin komawar sa ƙungiyar da a yanzu yake taka leda, wasu Al Nasar ta Saudi Arabiya.

Mai shekaru 40 a duniya, Bloomberg ta ce Ronaldo ya mallaki dala biliyan 1.4 daga kuɗaɗen da ya riƙa samu tsakanin 2002 zuwa 2025.

Yawancin kuɗaɗen daga kwantaragin yarjejeniyar buga wa ƙungiyoyi ne da kuma tallace-tallace daga kamfanoni.

A baya-bayan nan ya samu kwangilar yi wa kamfanonin Armani da Nike tallar maƙudan kuɗaɗe a Saudiyya, a wata yarjejeniyar da ƙasar ta Saudi ta ɗauke masa biyan haraji.

Dukiyar Ronaldo ta ƙara yin sama, tun bayan da a farkon wannan kakar wasan ya sabunta yarjejeniyar ci gaba da yi wa Al Nasar wasa na tsawon shekaru biyu, kan ƙarin kuɗi dala miliyan 400. Zai kammala bayan ya cika shekaru 42.

Ronaldo ya ajiye tarihi da yawa a duniya. Ya fi kowane ɗan wasa ci wa ƙasar sa yawan ƙwallaye.

Ya fi kowane ɗan wasa yawan cin ƙwallaye a duniya, inda ake hangen zai iya kai ga cin ƙwallaye 1,000 kafin ya daina wasa, ganin yadda ya haura ƙwallaye 940 tun a baya.

Sannan Ronaldo ya fi kowa yawan masu bibiyar shafin sa na Instagram a duniya baki ɗaya.

Tags: Ronaldo
Previous Post

Nijeriya ta ƙaryata zargin ana yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi da wani Sanatan Amurka ya yi

Next Post

Tinubu ya rattaba hannu a dokar kafa cibiyoyin horas da ‘yan sanda

Related Posts

Burkina Faso ta ragargaji Flying Eagles da ci 4-1, ta katse mafarkin Nijeriya na zuwa gasar Kofin Duniya na U-20
Wasanni

Burkina Faso ta ragargaji Flying Eagles da ci 4-1, ta katse mafarkin Nijeriya na zuwa gasar Kofin Duniya na U-20

August 9, 2026
Lauya ta rasu saboda ɗokin nasarar Ghana a kan Panama a gasar Kofin Duniya
Wasanni

Lauya ta rasu saboda ɗokin nasarar Ghana a kan Panama a gasar Kofin Duniya

June 19, 2026
Amurka ta hana alƙalin wasa ɗan Somaliya Omar Aytan shiga ƙasar ta don halartar Gasar Kofin Duniya
Wasanni

Amurka ta hana alƙalin wasa ɗan Somaliya Omar Aytan shiga ƙasar ta don halartar Gasar Kofin Duniya

June 9, 2026
Ku jaruman gaske ne na ƙasar mu, Uwargidan Shugaban Ƙasa ta faɗa wa ‘yan wasa a taron kammala Gasar Naƙasassu ta Ƙasa karo na 3
Wasanni

Ku jaruman gaske ne na ƙasar mu, Uwargidan Shugaban Ƙasa ta faɗa wa ‘yan wasa a taron kammala Gasar Naƙasassu ta Ƙasa karo na 3

April 3, 2026
CAF ta ƙwace kofin zakarun AFCON na 2025 daga Senegal, ta bai wa Morokko
Wasanni

CAF ta ƙwace kofin zakarun AFCON na 2025 daga Senegal, ta bai wa Morokko

March 17, 2026
Gwamnatin Tarayya ta taya Super Eagles murna bisa samun lambar tagulla a gasar AFCON
Wasanni

Gwamnatin Tarayya ta taya Super Eagles murna bisa samun lambar tagulla a gasar AFCON

January 17, 2026
Next Post
Tinubu ya rattaba hannu a dokar kafa cibiyoyin horas da ‘yan sanda

Tinubu ya rattaba hannu a dokar kafa cibiyoyin horas da ‘yan sanda

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!