• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, May 13, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Matar Tinubu ta ƙaddamar da masana’antar sarrafa fatun dabbobi, bayan an ruguje wa Hausawa kasuwar Alaba a Legas

ASHAFA MURNAI BARKIYA by ASHAFA MURNAI BARKIYA
August 25, 2025
in Labarai
A A
0
Matar Tinubu ta ƙaddamar da masana’antar sarrafa fatun dabbobi, bayan an ruguje wa Hausawa kasuwar Alaba a Legas
Sanata Remi Tinubu da Gwamnan Legas a cikin masana'antar yin takalma a Legas

Sanata Remi Tinubu da Gwamnan Legas a cikin masana'antar yin takalma a Legas

A yayin da Hausawa mazauna birnin Legas ke tsakiyar kukan rushe sanannar kasuwar da suke hada-hada, wato Alaba, a gefe ɗaya kuma Gwamnatin Jihar Legas ta buɗe katafariyar masana’antar sarrafa fatun dabbobi.

Rahotanni sun nuna a ƙarshen makon da ya gabata ne dai Uwargidan Shugaban Najeriya, Remi Tinubu ta ƙaddamar da wata sabuwar masana’antar sarrafa fatar dabbobi a Mushin, da ke Legas, wadda za ta samar da ayyukan yi sama da 10,000. A wannan wuri an samar da na’urorin zamani, waɗanda za’a dinga sarrafa fatun dabbobi, ana yin jakankuna da takalma da kuma kayyaki daban daban da ake yi da fata.

Gwamnan Jihar Legas, Sanyo Olu ya jaddada cewa jihar sa za ta riƙa samun cinikin Naira sama da biliyan 350 duk shekara, ta hanyar fitar da fatun dabbobi zuwa ƙasashen waje.

A gefe ɗaya kuma Hausawan da aka tarwatsa daga Kasuwar Alaba, sun yi kukan cewa Gwamnatin Jihar Legas ta ci amanar su, domin su ne suka kafa kasuwar.

Hausawa suna jimamin rushe masu kasuwa a Alaba

Sun ce da can wurin daji ne kuraye, nacizai har ma da zaki. Sun ce a cikin 1978 suka gyara wurin tare da cike kwatami-kwatamin wuraren da ruwa ke taruwa, suka kafa kasuwa.

Previous Post

NDLEA ta damƙe mutum shida masu harƙallar cushen lodin muggan ƙwayoyi cikin kayan matafiya Saudiyya

Next Post

Kalmomin Hausa 170 Masu Asali Daga Larabci

Related Posts

EFCC ta kama Darakta Janar na Hukumar Makamashi ta Nijeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin zambar naira biliyan 500
Labarai

EFCC ta kama Darakta Janar na Hukumar Makamashi ta Nijeriya, Mustapha Abdullahi, kan zargin zambar naira biliyan 500

May 13, 2026
Nijeriya ta sha alwashin sabunta rundunonin sojin ta ta hanyar haɗin gwiwa da bunƙasa ƙwarewar cikin gida – Minista
Tsaro

Nijeriya ta sha alwashin sabunta rundunonin sojin ta ta hanyar haɗin gwiwa da bunƙasa ƙwarewar cikin gida – Minista

May 13, 2026
Zambar naira biliyan 33.8: Kotu ta yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, hukuncin ɗaurin shekaru 75
Labarai

Zambar naira biliyan 33.8: Kotu ta yanke wa tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman, hukuncin ɗaurin shekaru 75

May 13, 2026
Za a riƙa yi wa ɗaliban makarantun sakandare gwajin tilas na ƙwayoyi daga yanzu
Ilimi

Za a riƙa yi wa ɗaliban makarantun sakandare gwajin tilas na ƙwayoyi daga yanzu

May 11, 2026
An kama Bello Boɗejo, shugaban Fulani Kuma ɗan takarar kujerar Sanata na APC a Taraba
Siyasa

An miƙa ɗan takarar Sanata kuma shugaban Fulani, Bello Boɗejo ga EFCC

May 10, 2026
Ribaɗu da JD Vance sun gana don ƙarfafa alaƙar tsaro tsakanin Nijeriya da Amurka
Tsaro

Ribaɗu da JD Vance sun gana don ƙarfafa alaƙar tsaro tsakanin Nijeriya da Amurka

May 9, 2026
Next Post
Kalmomin Hausa 170 Masu Asali Daga Larabci

Kalmomin Hausa 170 Masu Asali Daga Larabci

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!