• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Thursday, October 1, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Lashe amai: Tinubu ya dawo da shugaban NTA da ya tsige, Dembos; ya soke sabbin naɗe-naɗen kwanan nan

ALI KANO by ALI KANO
September 2, 2025
in Labarai
A A
0
Lashe amai: Tinubu ya dawo da shugaban NTA da ya tsige, Dembos; ya soke sabbin naɗe-naɗen kwanan nan
Hedikwatar NTA a Abuja

Hedikwatar NTA a Abuja

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bada umurnin cewa Dakta Salihu Abdulhamid Dembos, wato Darakta-Janar na Hukumar Talbijin ta Nijeriya (NTA) wanda aka sauke kwanan nan, ya koma kan muƙamin sa.

Idan kun tuna, kwanan nan aka bada sanarwar tsige Dembos daga kujerar sa sakamakon wasu canje-canje da aka yi a hukumar.

Mai ba Shugaban Ƙasa Shawara Kan Yaɗa Labarai, Bayo Onanuga, shi ne ya bayyana hakan a cikin sanarwa ga manema labarai a ranar wannan Talatar.

Shi dai Dembos, Shugaba Buhari ne ya naɗa shi, sannan Shugaba Tinubu ya sake naɗa shi a cikin Oktoba 2023.

Ana sa ran zai ci gaba ya ƙarasa wa’adin sa na shekaru uku.

Ya tafi ya dawo: Salihu Abdulhamid Dembos

Bugu da ƙari, Shugaba Tinubu ya bada umurnin dawo da Mista Ayo Adewuyi a matsayin sa na Babban Daraktan Labarai na NTA domin ya ƙarasa wa’adin sa na shekaru uku da zai ƙare a cikin 2027.

Tinubu ne ya naɗa shi muƙamin a cikin 2024.

Wato dai wannan sabon umurnin ya soke naɗe-naɗen da aka yi kwanan nan na darakta-janar, babban daraktan labarai, daraktan kasuwanci, da manajan daraktan kamfanin NTA Enterprises.

Tags: DembosNTATinubu
Previous Post

Dalla-dalla: Yadda Yankin Arewa Maso Yamma Ya Fi Sauran Yankuna Samun Manyan Ayyukan Raya Ƙasa A Ƙarƙashin Gwamnatin Tinubu

Next Post

Ajandar Cigaba Ta Tinubu Ta Ƙunshi Ƙasa Baki Ɗaya – Minista

Related Posts

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu
Labarai

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu

October 1, 2026
Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya
Kiwon Lafiya

Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya

September 30, 2026
Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Next Post
Ajandar Cigaba Ta Tinubu Ta Ƙunshi Ƙasa Baki Ɗaya – Minista

Ajandar Cigaba Ta Tinubu Ta Ƙunshi Ƙasa Baki Ɗaya – Minista

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!