• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Thursday, October 1, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Ilimi

Gwamnati ta rufe makarantun sakandare na tarayya 41 saboda matsalar tsaro

Fatima Abdullahi by Fatima Abdullahi
November 21, 2025
in Ilimi
A A
0
Gwamnati ta rufe makarantun sakandare na tarayya 41 saboda matsalar tsaro
Dakta Moruf Tunji Alausa, Ministan Ilimi

Dakta Moruf Tunji Alausa, Ministan Ilimi

Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin gaggawar rufe makarantun ta na sakandare guda 41 saboda yawaitar matsalolin tsaro, wato waɗanda ake kira Federal Unity Colleges.

An fitar da wannan umurni ne ta cikin wata takardar sanarwa mai ɗauke da ranar 21 ga Nuwamba, 2025 daga Ma’aikatar Ilimi ta Tarayya.

A cewar takardar, Ministan Ilimi ya amince da rufewar ne sakamakon “sabon ƙalubalen tsaro” a wasu yankunan ƙasar nan da kuma buƙatar kauce wa duk wata barazanar tsaro.

An umurci shugabannin makarantun da abin ya shafa da su aiwatar da rufewar ba tare da ɓata lokaci ba.

Ma’aikatar ta lissafa dukkan makarantu 41 da ke jihohi a yankin Arewa-maso-yamma, Arewa-maso-gabas, Arewa-ta-tsakiya, da wasu sassan Kudu.

Takardar umurnin rufe makarantun

Daraktar Sashen Manyan Makarantun Sakandare, Hajiya Binta Abdulƙadir, ita ce ta sanya hannu kan sanarwar, a madadin Ministan.

“Saboda sababbin ƙalubalen tsaro da aka samu a wasu sassan ƙasar nan da buƙatar kauce wa duk wata barazanar tsaro, Mai Girma Ministan Ilimi ya amince da rufe waɗannan Federal Unity Colleges (FUCs) nan take. Ana umurtar shugabannin makarantun da abin ya shafa da su tabbatar da cikakken bin wannan umurni,” inji sanarwar.

Ga cikakken jerin makarantun a ƙasa:

1. FGGC MINJIBIR

2. FTC GANDUJE

3. FGGC ZARIA

4. FTC KAFANCHAN

5. FGGC BAKORI

6. FTC DAYI

7. FGC DAURA

8. FGGC TAMBUWAL

9. FSC SOKOTO

10. FTC WURNO

11. FGC GUSAU

12. FGC ANKA

13. FGGC GWANDU

14. FGC BIRNIN YAURI

15. FTC ZURU

16. FGGC KAZAURE

17. FGC KIYAWA

18. FTC HADEJIA

19. FGGC BIDA

20. FGC NEW-BUSSA

21. FTC KUTA-SHIRORO

22. FGA SULEJA

23. FGC ILORIN

24. FGGC OMUARAN

25. FTC GWANARA

26. FGC UGWOLAWO

27. FGGC KABBA

28. FTC OGUGU

29. FGGC BWARI

30. FGC RUBOCHI

31. FGGC ABAJI

32. FGGC POTISKUM

33. FGC BUNI YADI

34. FTC GASHUA

35. FTC MICHIKA

36. FGC GANYE

37. FGC AZARE

38. FTC MISAU

39. FGGC BAJOGA

40. FGC BILLIRI

41. FTC ZAMBUK

Tags: FGCsmakarantun sakandaren tarayyaMinistan IlimiMoruf Tunji Alausarufe makarantu
Previous Post

’Yan ta’adda sun kai hari, sun sace ɗalibai da malamai daga Makarantar Katolika ta St Mary’s a Neja

Next Post

Tinubu ya gana da shugaban DSS kan matsalar tsaro

Related Posts

Hukumar NSUBEB ta kammala gyaran wasu makarantu a Neja
Ilimi

Hukumar NSUBEB ta kammala gyaran wasu makarantu a Neja

August 29, 2026
Ilimi

Niger-SUBEB ta tabbatar da ƙarin girma ga malaman da suka cancanta

August 22, 2026
Zuba jarin Gwamnatin Tarayya a manyan makarantu zai bunƙasa tattalin arzikin Arewa ta Tsakiya – Idris
Ilimi

Zuba jarin Gwamnatin Tarayya a manyan makarantu zai bunƙasa tattalin arzikin Arewa ta Tsakiya – Idris

August 20, 2026
Gwamnan Neja ya ba jami’ar AKUM motocin aiki
Ilimi

Gwamnan Neja ya ba jami’ar AKUM motocin aiki

August 4, 2026
Ɗan Goodluck Jonathan, Ariwera, ya yi bikin kammala karatun jami’a a Birtaniya
Ilimi

Ɗan Goodluck Jonathan, Ariwera, ya yi bikin kammala karatun jami’a a Birtaniya

July 16, 2026
Gwamnatin Tarayya da ASUU sun ƙulla yarjejeniya ta farko a tarihi domin kawo ƙarshen yawan yajin aiki a jami’o’i
Ilimi

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin rajistar jarabawar WAEC da NECO

July 14, 2026
Next Post
Tinubu ya gana da shugaban DSS kan matsalar tsaro

Tinubu ya gana da shugaban DSS kan matsalar tsaro

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!