• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Monday, September 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Wasanni

Bankwana da 2025: Shekarar da Harry Kane ya ci ƙwallaye 60 a Bayern, Mbappe ya ci 59 a Madrid

Wakilin Mu by Wakilin Mu
December 23, 2025
in Wasanni
A A
0
Bankwana da 2025: Shekarar da Harry Kane ya ci ƙwallaye 60 a Bayern, Mbappe ya ci 59 a Madrid
Harry Kane

Harry Kane

Fitattun ‘yan wasan da ake ji da su a duniya, Kylian Mbappe na Real Madrid da Harry Kane na Bayern Munich sun kafa tarihi a shekarar wasan ƙwallon ƙafa ta 2025.

Yayin da Harry ya ci ƙwallaye 60 a gasar Bundesliga da sauran wasanni ta Jamus, shi kuma Mbappe ya zura ƙwallaye 59 a gasar La Liga da sauran wasanni na Real Madrid a Spain, cikin 2025.

Kane ya sake kafa wani sabon tarihin da shi ne ɗan wasan Bundesliga na farko da ya fara cin ƙwallaye 100 a cikin wasanni 78 a tarihin Bundesliga.

Kylian Mbappe

Mbappe shi ma ya kafa tarihin yin daidai da Cristiano Ronaldo a Madrid, domin a baya Ronaldo ne kaɗai ya taɓa cin ƙwallaye 59 cikin shekara ɗaya a ƙungiyar. Ronaldo dai ya ci ƙwallaye 59 ne a Real Madrid cikin 2013.

Tags: Bayern MunichBundesligaCristiano RonaldoHarry KaneKylian MbappeReal Madridƙwallo
Previous Post

Duk ɗaliban da aka sace a Neja sun kuɓuta, tattalin arzikin Nijeriya yana ci gaba da farfaɗowa – Minista

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta taya ’yan Nijeriya murnar Kirsimeti, ta yi kira a yi haɗin kai da tausayi

Related Posts

Burkina Faso ta ragargaji Flying Eagles da ci 4-1, ta katse mafarkin Nijeriya na zuwa gasar Kofin Duniya na U-20
Wasanni

Burkina Faso ta ragargaji Flying Eagles da ci 4-1, ta katse mafarkin Nijeriya na zuwa gasar Kofin Duniya na U-20

August 9, 2026
Lauya ta rasu saboda ɗokin nasarar Ghana a kan Panama a gasar Kofin Duniya
Wasanni

Lauya ta rasu saboda ɗokin nasarar Ghana a kan Panama a gasar Kofin Duniya

June 19, 2026
Amurka ta hana alƙalin wasa ɗan Somaliya Omar Aytan shiga ƙasar ta don halartar Gasar Kofin Duniya
Wasanni

Amurka ta hana alƙalin wasa ɗan Somaliya Omar Aytan shiga ƙasar ta don halartar Gasar Kofin Duniya

June 9, 2026
Ku jaruman gaske ne na ƙasar mu, Uwargidan Shugaban Ƙasa ta faɗa wa ‘yan wasa a taron kammala Gasar Naƙasassu ta Ƙasa karo na 3
Wasanni

Ku jaruman gaske ne na ƙasar mu, Uwargidan Shugaban Ƙasa ta faɗa wa ‘yan wasa a taron kammala Gasar Naƙasassu ta Ƙasa karo na 3

April 3, 2026
CAF ta ƙwace kofin zakarun AFCON na 2025 daga Senegal, ta bai wa Morokko
Wasanni

CAF ta ƙwace kofin zakarun AFCON na 2025 daga Senegal, ta bai wa Morokko

March 17, 2026
Gwamnatin Tarayya ta taya Super Eagles murna bisa samun lambar tagulla a gasar AFCON
Wasanni

Gwamnatin Tarayya ta taya Super Eagles murna bisa samun lambar tagulla a gasar AFCON

January 17, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya ta taya ’yan Nijeriya murnar Kirsimeti, ta yi kira a yi haɗin kai da tausayi

Gwamnatin Tarayya ta taya ’yan Nijeriya murnar Kirsimeti, ta yi kira a yi haɗin kai da tausayi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!