• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Thursday, October 1, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

An Bayyana Waɗanda Ba Za Su Biya Haraji Ba A Nijeriya

Wakilin Mu by Wakilin Mu
September 10, 2025
in Labarai
A A
0
An Bayyana Waɗanda Ba Za Su Biya Haraji Ba A Nijeriya
Mista Taiwo Oyedele, Ministan Kuɗi

Mista Taiwo Oyedele, Ministan Kuɗi

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa sama da kashi 97 na ‘yan Nijeriya ba za su biya haraji ba kwata-kwata.

Shugaban kwamitin gyaran haraji, Mista Taiwo Oyedele, shi ne ya faɗi hakan a wata hira da aka yi da shi a tashar talbijin ta Channels inda ya lissafa jerin waɗanda biyan sabon tsarin haraji da gwamnati ta fito da shi ba zai shafe su ba.

Ya lissafa su kamar haka:

1. Masu karɓar mafi ƙarancin albashi na N70,000 zuwa ƙasa.

2. Waɗanda kuɗin shigar su bai zarce N100,000 ba a wata.

3. ‘Yan kasuwa masu jarin ƙasa da naira miliyan biyu.

4. Kamfanoni da a da ake karɓar haraji a hannun su duk da kadarar su ba ta haura naira miliyan 25 ba, yanzu sai kadarar su ta kai naira miliyan 100 sannan za su biya haraji.

6. Waɗanda ke biyan tarin haraje-haraje ma ba a bar su a baya ba, domin daga shekarar 2026 za su fara biyan haraji ɗaya tal, kuma mafi ƙaranci.

Shugaban ya kuma bayyana yadda mutum zai gane cewa bai cancanci biyan haraji ba, ya ce tuni suka tanadi hatimi a manhajar QR kan shafin yanar gizo na tsarin harajin, inda duk mai buƙatar sanin matsayin sa zai je ya ɗauki hoton hatimin QR ɗin ya zura sunan sa da bayanin kuɗaɗen shigar sa don sanin ya dace ya biya haraji ko a’a.

Tags: harajiTaiwo Oyedele
Previous Post

Buba Marwa, Mutum Mai Baiwa Da Jajircewa Ya Cika Shekara 72

Next Post

Tinubu Ya Umurci Majalisar Zartarwa ta Ƙasa Da Ta Gaggauta Ɗaukar Matakin Rage Farashin Abinci 

Related Posts

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu
Labarai

Nijeriya ta gyara tafiyar ta, yanzu zamanin wadata ya zo – Tinubu

October 1, 2026
Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya
Kiwon Lafiya

Ranar Zuciya ta Duniya: Idris ya yi kira da a ƙara kaimi wajen yaƙi da cututtukan zuciya

September 30, 2026
Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Next Post
Tinubu Ya Umurci Majalisar Zartarwa ta Ƙasa Da Ta Gaggauta Ɗaukar Matakin Rage Farashin Abinci 

Tinubu Ya Umurci Majalisar Zartarwa ta Ƙasa Da Ta Gaggauta Ɗaukar Matakin Rage Farashin Abinci 

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!