• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, May 5, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Kiwon Lafiya

Tinubu ya naɗa Fatima Zuntu shugabar hukumar NBMA

Wakilin Mu by Wakilin Mu
April 20, 2026
in Kiwon Lafiya
A A
0
Tinubu ya naɗa Fatima Zuntu shugabar hukumar NBMA
Dakta Fatima Suleiman Zuntu

Dakta Fatima Suleiman Zuntu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Dakta Fatima Suleiman Zuntu a matsayin sabuwar Shugaba kuma Babbar Jami’ar Gudanarwa (DG/CEO) ta Hukumar Kula da Ƙwayoyin Halittu ta Ƙasa (NBMA).

Labarin wannan naɗin yana ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da fadar Shugaban Ƙasa ta fitar, inda aka bayyana cewa naɗin nata zai kwashe tsawon shekaru huɗu ne a karo na farko.

An bayyana cewa naɗin ya fara aiki ne tun daga ranar 16 ga Afrilu, 2026, kamar yadda sashi na 5 na dokar hukumar NBMA ta shekarar 2015 ya tanada.

Dakta Fatima Suleiman Zuntu ƙwararriya ce a fannin lafiyar al’umma (Public Health) sannan kuma masaniya ce kan dabarun tsara manufofi.

Kafin naɗin nata, tana da gogewa wajen tafiyar da muhimman shirye-shiryen raya ƙasa waɗanda suka haifar da sakamako mai kyau a matakin ƙasa.

Shugaban Ƙasa ya buƙaci sabuwar shugabar da ta yi amfani da ɗimbin ilimin ta da ƙwarewar ta domin ciyar da hukumar gaba, tare da tabbatar da cewa ayyukan ta sun taimaka wajen kare lafiyar ‘yan ƙasa da muhallin Nijeriya.

Hukumar NBMA dai ita ce ke da alhakin sa ido da kuma tabbatar da cewa duk wani abu da ya shafi ƙwayoyin halittu (GMOs) bai cutar da lafiyar mutane ko ƙasa ba.

Tags: Fatima Suleiman ZuntunaɗiNBMATinubu
Previous Post

Isra’ila ta tabbatar da sahihancin hoton soja yana bugun gunkin Yesu da guduma

Next Post

Abba Yusuf ya tura wa majalisa sunan Garo ta tantance shi don zama Mataimakin Gwamna

Related Posts

Likitoci za su fara yajin aiki na gama-gari daga Talata
Kiwon Lafiya

Likitoci za su fara yajin aiki na gama-gari daga Talata

April 5, 2026
Uwargidan Shugaban Ƙasa ta ƙaddamar da Asusun Ciyarwar Abinci na Ƙasa, ta ba da gudunmawar naira miliyan 500
Kiwon Lafiya

Uwargidan Shugaban Ƙasa ta ƙaddamar da Asusun Ciyarwar Abinci na Ƙasa, ta ba da gudunmawar naira miliyan 500

April 3, 2026
Ranar Ji ta Duniya 2026: Dalilan da za a iya kauce wa suna ci gaba da haddasa naƙasar ji a tsakanin yara a Nijeriya – Minista
Kiwon Lafiya

Ranar Ji ta Duniya 2026: Dalilan da za a iya kauce wa suna ci gaba da haddasa naƙasar ji a tsakanin yara a Nijeriya – Minista

March 3, 2026
Nijeriya ta rattaba hannu kan babbar yarjejeniyar zuba jari a fannin kiwon lafiya
Kiwon Lafiya

Nijeriya ta rattaba hannu kan babbar yarjejeniyar zuba jari a fannin kiwon lafiya

February 5, 2026
Amurka za ta kashe dala miliyan 200 na tallafi kai-tsaye ga fiye da asibitoci 900 na mabiya addinin Kirista a Nijeriya
Kiwon Lafiya

Amurka za ta kashe dala miliyan 200 na tallafi kai-tsaye ga fiye da asibitoci 900 na mabiya addinin Kirista a Nijeriya

December 21, 2025
Cewar Minista: Gwamnati ta saki da naira biliyan 32.9 don inganta kiwon lafiya
Kiwon Lafiya

Cewar Minista: Gwamnati ta saki da naira biliyan 32.9 don inganta kiwon lafiya

October 14, 2025
Next Post
Abba Yusuf ya tura wa majalisa sunan Garo ta tantance shi don zama Mataimakin Gwamna

Abba Yusuf ya tura wa majalisa sunan Garo ta tantance shi don zama Mataimakin Gwamna

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!