Nijeriya da Amurka sun ƙarfafa haɗin gwiwa don yaƙi da ta’addanci
Nijeriya da Amurka sun sake jaddada aniyar ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro da yaƙi da ta'addanci, yayin da manyan jami'an ƙasashen ...
Nijeriya da Amurka sun sake jaddada aniyar ƙarfafa haɗin gwiwar tsaro da yaƙi da ta'addanci, yayin da manyan jami'an ƙasashen ...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga 'yan Nijeriya da su ɗaukaka tunanin ...
Ƙungiyar Ƙasashen Musulmi ta Duniya (The Muslim World League), tare da haɗin gwiwar ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bidiah Wa Iƙamatus Sunnah ...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci masu rubutu a gidan yana, da masu ƙirƙirar ...
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'ad Abubakar III, ya yi gargaɗin cewa ƙaruwar rashin haƙurin addini, kalaman ƙiyayya, yaɗa labaran ƙarya ...
Mai Taimaka wa Shugaban Ƙasa na Musamman kan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Jama'a, Alhaji Abdulaziz Abdulaziz, ya ce ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya isa Legas a ranar Juma’a bayan ziyarar da ya kai ƙasashe uku—Faransa, Kenya da Ruwanda. ...
An sake zaɓar Farfesa Nentawe Yilwatda da Sanata Ajibola Basiru a matsayin Shugaba da Sakatare na jam’iyyar All Progressives Congress ...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce babban taron jam’iyyar APC na ƙasa da za ...
Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, yana a taron Majalisar Tattalin Arziki ta Ƙasa (NEC) na 2026, wanda aka ...
© 2024 New Citizen