Sojoji sun ragargaji maɓoyar ‘yan ta’adda a dajin Bauchi, sun kamo iyalan su
Rundunar Sojin Ƙasa ta Nijeriya ta tsananta kai samame kan maɓoyar 'yan bindiga a Jihar Bauchi, inda ta yi nasarar ...
Rundunar Sojin Ƙasa ta Nijeriya ta tsananta kai samame kan maɓoyar 'yan bindiga a Jihar Bauchi, inda ta yi nasarar ...
Gwamnatin Tarayya ta kare harin jirgin sama da Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya ta kai a ranar 11 ga Afrilu ...
Wani babban jami’in Sojojin Nijeriya da ba a bayyana sunan sa ba tare da wasu sojoji shida sun mutu a ...
Jami’an Hukumar Tsaron Cikin Gida (DSS) sun kama wata mata mai shekara 25, Nafisa Usman, bisa zargin ƙoƙarin kai harsasai ...
Dakarun Nijeriya sun kashe 'yan ta'adda 61 a Malam Fatori da ke da ke Ƙaramar Hukumar Abadam a Jihar Borno. ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna alhinin sa game da sabon harin ta’addanci da aka kai birnin Maiduguri na ...
Mazauna Maiduguri sun shiga alhini da firgici bayan wasu jerin fashe-fashe da aka tsara suka girgiza muhimman wurare a birnin ...
Babban Hafsan Sojin Nijeriya (COAS), Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya bayyana cewa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da ...
Ɗan Majalisar Wakilan Amurka, Riley M. Moore, ya zargi ‘yan ƙasar Chana da ke haƙar ma’adinan ƙarƙashin ƙasa ba bisa ...
© 2024 New Citizen