• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, September 30, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Kiwon Lafiya

Gwamnatin Tarayya ta fara aikin samar da lantarki daga hasken rana a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano

Wakilin Mu by Wakilin Mu
September 17, 2025
in Kiwon Lafiya
A A
0
Gwamnatin Tarayya ta fara aikin samar da lantarki daga hasken rana a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano

Gwamnatin Tarayya ta fara aikin samar da wutar lantarki daga hasken rana a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano.

Shugaban Hukumar Kula da Harkokin Makamashi ta Ƙasa (ECN), Dakta Mustapha Abdullahi, ya ce wutar lantarkin mai ƙarfin Megawatt huɗu (4MW) za ta bai asibitin damar rabuwa da layin wutar lantarki na ƙasa baki ɗaya.

Abdullahi ya ce aikin na daga cikin manufofin Shirin Sabunta Fata na Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu.

Ya bayyana cewa wannan tsari zai kawo ƙarshen matsalar yawan yanke wuta a asibitin, lamarin da a baya ya haddasa asarar rayukan marasa lafiya guda uku a lokacin da ayyukan asibitin suka tsaya cak.

“Da wannan tsari, ba za a sake samun irin waɗannan matsaloli ba. Burin mu shi ne mu samar da makamashi mai tsafta da nagarta wanda zai ƙarfafa cibiyoyin kiwon lafiya tare da inganta rayuwar ’yan Najeriya,” inji shi.

Previous Post

Kotu ta hana Hadiza yi wa tsohon minista Kabiru Turaki zargin ɗirka mata cikin  shege

Next Post

Tinubu ya kawo ƙarshen dokar ta-ɓaci a Ribas

Related Posts

Gwamna Bago ya ƙaddamar da kayan aikin asibiti na Naira miliyan 100 domin inganta harkar lafiya a Neja
Kiwon Lafiya

Gwamna Bago ya ƙaddamar da kayan aikin asibiti na Naira miliyan 100 domin inganta harkar lafiya a Neja

August 19, 2026
Gwamnatin Tarayya ta ce babu tabbacin ɓullar cutar Ebola a Nijeriya, jama’a su kwantar da hankalin su
Kiwon Lafiya

Gwamnatin Tarayya ta ce babu tabbacin ɓullar cutar Ebola a Nijeriya, jama’a su kwantar da hankalin su

July 9, 2026
Rigakafi: Tinubu ya kafa kwamitin gaggawa kan Ebola, ya amince da kashe naira biliyan 10 don shirin ba da kariya
Kiwon Lafiya

Rigakafi: Tinubu ya kafa kwamitin gaggawa kan Ebola, ya amince da kashe naira biliyan 10 don shirin ba da kariya

June 9, 2026
Tinubu ya naɗa Fatima Zuntu shugabar hukumar NBMA
Kiwon Lafiya

Tinubu ya naɗa Fatima Zuntu shugabar hukumar NBMA

April 20, 2026
Likitoci za su fara yajin aiki na gama-gari daga Talata
Kiwon Lafiya

Likitoci za su fara yajin aiki na gama-gari daga Talata

April 5, 2026
Uwargidan Shugaban Ƙasa ta ƙaddamar da Asusun Ciyarwar Abinci na Ƙasa, ta ba da gudunmawar naira miliyan 500
Kiwon Lafiya

Uwargidan Shugaban Ƙasa ta ƙaddamar da Asusun Ciyarwar Abinci na Ƙasa, ta ba da gudunmawar naira miliyan 500

April 3, 2026
Next Post
Hayaniyar siyasar 2027 ba za ta ɗauke hankalin Tinubu daga alƙibla ba – Idris

Tinubu ya kawo ƙarshen dokar ta-ɓaci a Ribas

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!