• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Tsaro

Nijeriya ta ƙara ƙarfafa hulɗa da Tarayyar Turai kan tsaro

Wakilin Mu by Wakilin Mu
March 23, 2026
in Tsaro
A A
0
Nijeriya ta ƙara ƙarfafa hulɗa da Tarayyar Turai kan tsaro
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu (a tsakiya), tare da mai ba shi shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, da wakiliyar Tarayyar Turai mai kula da harkokin waje da tsaro, Kaja Kallas, lokacin ganawar su a Legas.

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gana da babbar jami’ar Tarayyar Turai (EU) mai kula da harkokin waje da tsaro, Kaja Kallas, a wani muhimmin taro da aka gudanar a gidan sa da ke Legas.

A yayin ganawar, Shugaban Ƙasa tare da mai ba shi shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, sun tattauna kan hanyoyin ƙarfafa dangantaka tsakanin Nijeriya da Tarayyar Turai, musamman a fannonin tsaro, musayar bayanan sirri, da tabbatar da zaman lafiya a yankin.

Ziyarar ta Kaja Kallas tana nuni da yadda hulɗar Niieriya da Tarayyar Turai take ƙara ƙarfi, musamman wajen haɗa kai don yaƙi da ta’addanci, inganta tsaron yanar gizo, da kuma daƙile laifuffukan ƙetare iyakoki.

Haka zalika, an jaddada muhimmiyar rawar da Ribadu yake takawa wajen tsara manufofin tsaro na ƙasa da kuma jagorantar haɗin gwiwa da ƙasashen waje domin tunkarar barazanar tsaro.

Gwamnatin Nijeriya tana ci gaba da ƙoƙarin haɗa kai da ƙasashen duniya domin magance matsalolin tsaro da ke ƙara tasowa, tare da ƙarfafa alaƙa da Tarayyar Turai

Tags: Kaja KallasNuhu RibaduTarayyar TuraiTinubutsaro
Previous Post

Kotu ta ɗaure tsohon muƙaddashin Akanta-Janar Nwabuoku shekaru 72 a gidan yari

Next Post

Shettima ya karɓi gwamnan Adamawa cikin APC, ya ce jam’iyyar ta nuna siyasar cigaba a ƙarƙashin Tinubu

Related Posts

Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Ministan Yaɗa Labarai ya taya Kiristoci murnar bikin Ista
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta jajanta wa al’ummar Neja kan rasuwar mutane a Wushishi, ta bayar da umarnin bincike

September 18, 2026
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na Neja
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Kwamandan NSCDC na Neja

September 18, 2026
Hukumar Shige da Fice ta kama wasu da ake zargi da satar mutane biyu, ta ƙwato Naira miliyan 34 a Adamawa
Tsaro

Hukumar Shige da Fice ta kama wasu da ake zargi da satar mutane biyu, ta ƙwato Naira miliyan 34 a Adamawa

September 9, 2026
Gwamnatin Tarayya ta ƙara ɗaukar sabbin dabarun kawo ƙarshen rashin tsaro, yayin da Matawalle ya ziyarci Kano kan harin Garun Malam
Tsaro

Gwamnatin Tarayya ta ƙara ɗaukar sabbin dabarun kawo ƙarshen rashin tsaro, yayin da Matawalle ya ziyarci Kano kan harin Garun Malam

September 1, 2026
Next Post
Shettima ya karɓi gwamnan Adamawa cikin APC, ya ce jam’iyyar ta nuna siyasar cigaba a ƙarƙashin Tinubu

Shettima ya karɓi gwamnan Adamawa cikin APC, ya ce jam’iyyar ta nuna siyasar cigaba a ƙarƙashin Tinubu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!