UNGA: Nijeriya ta goyi bayan bai wa shugaban Falasɗinu damar yin jawabi ta bidiyo bayan Amurka ta hana shi biza
Nijeriya tare da ƙasashe 144 sun kaɗa ƙuri’a a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya domin bai wa Shugaban Falasɗinu, Mahmoud Abbas, ...
Nijeriya tare da ƙasashe 144 sun kaɗa ƙuri’a a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya domin bai wa Shugaban Falasɗinu, Mahmoud Abbas, ...
A yau Lahadi Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya bar Abuja domin wakiltar Nijeriya a babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a yau ya wallafa saƙon taya murna ga maiɗakin sa, Sanata Oluremi, murna cikar ta ...
Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Mista Olayemi Cardoso, ya yi kakkausan gargaɗi ga masu watsa takardar Naira yayin bukukuwa, da ...
Uwargidan Firayim Ministan ƙasar Faransa, Brigitte Macron, ta bayyana ƙudirin ta na kai hujja kotu mai tabbatar da cewa ita ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana jimamin ta kan mummunar gobarar da ta auku a bene mai suna Afriland Towers da ...
Hukumar Inshorar Lafiya ta Ƙasa (NHIA) ta ƙaddamar da wani sabon shiri na gaggawa domin rage mace-macen jarirai da ƙara ...
A yau Laraba waɗansu matasa 'yan jam'iyyar NNPP mabiya rundunar Kwankwasiyya daga Ƙaramar Hukumar Ɗanbatta a Jihar Kano suka yi ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta dawo da Tarihi a matsayin ɗaya daga cikin fannonin da tilas ɗaliban makarantun firamare ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bada sanarwar kawo ƙarshen dokar ta-ɓaci da ya sanya a Jihar Ribas a ranar 18 ...
© 2024 New Citizen