• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu ya janye ‘yan sanda daga gadin manyan mutane zuwa aikin samar da tsaro

Wakilin Mu by Wakilin Mu
November 23, 2025
in Labarai
A A
0
Tinubu ya janye ‘yan sanda daga gadin manyan mutane zuwa aikin samar da tsaro
Shugaba Tinubu tare da Sufeto-Janar Kayode Egbetokun da manyan jami'an 'yan sanda

Shugaba Tinubu tare da Sufeto-Janar Kayode Egbetokun da manyan jami'an 'yan sanda

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin gaggawa na janye dukkan ‘yan sandan da ke aiki a matsayin masu gadi ga manyan mutane (VVIP/VIP) a faɗin ƙasar nan domin mayar da su kan ainihin ayyukan tsaro da suka shafe su.

Wannan umarni ya fito ne bayan taron tsaro da shugaban ƙasar ya jagoranta a yau Lahadi a Abuja, inda ya tattauna da manyan hafsoshin tsaro, ciki har da rundunar sojin ƙasa, sojin sama, hukumar DSS da kuma Sufeto-Janar na ‘Yan Sanda.

A cewar umarnin, daga yanzu duk wani VIP da yake buƙatar tsaro zai nemi jami’ai daga hukumar tsaro ta Civil Defence (NSCDC), waɗanda za su riƙa ba su kariya cikin shiri da makamai.

A halin yanzu, yankuna da dama, musamman ƙauyuka da wuraren da ke da nisa daga birane, suna fama da ƙarancin jami’an ‘yan sanda a ofisoshin su, lamarin da ya hana su yin aiki yadda ya kamata wajen kare rayuka da dukiyoyin jama’a.

Tinubu ya bayyana cewa yana da burin ganin an ƙara yawan jami’an ‘yan sanda a ko’ina cikin ƙasar nan domin magance matsalolin tsaro da suka addabi ƙasa.

Tun da farko, Gwamnatin Tarayya ta amince da ɗaukar ƙarin ‘yan sanda 30,000, tare da haɗin gwiwar jihohi domin inganta cibiyoyin horas da ‘yan sanda a faɗin Nijeriya.

Tags: 'yan sandaTinubutsaroVIP
Previous Post

Sufeto-Janar ya naɗa Orvenonne Ikwen kodinetar yaƙi da ƙungiyoyin asiri da ‘yan daba ta ƙasa 

Next Post

Ƙarshen tika-tika, tik! Atiku ya shiga jam’iyyar ADC

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura
Labarai

Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura

November 25, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

November 25, 2026
Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa
Labarai

Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa

November 24, 2026
Next Post
Ƙarshen tika-tika, tik! Atiku ya shiga jam’iyyar ADC

Ƙarshen tika-tika, tik! Atiku ya shiga jam’iyyar ADC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!