Tinubu ya naɗa Yakubu da ministoci shida a kwamitin warware bashin naira tiriliyan 1.5 da ‘yan kwangila ke bin gwamnati
Shugaba Bola Tinubu ya naɗa ƙaƙƙarfan kwamitin da zai warware matsayar ɗimbin bashin da 'yan kwangila suke bin Gwamnatin Tarayya. ...



