Tinubu ya bayyana dokar ta-ɓaci kan tsaro tare da ba da umurni ga hukumomin tsaro da su ɗauki ƙarin ma’aikata
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana dokar ta-ɓaci kan harkokin tsaro a faɗin ƙasar nan, tare da bayar da umurnin ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana dokar ta-ɓaci kan harkokin tsaro a faɗin ƙasar nan, tare da bayar da umurnin ...
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana cewa gwamnatin Amurka ta tabbatar da shirin ta na zurfafa haɗin gwiwar tsaro tsakanin ta ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi taƙaitacciyar ganawa da Darakta-Janar na hukumar tsaro ta farin kaya, wato DSS, Mista ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, murnar cika shekaru 70 da haihuwa. ...
Gwamnatin Tarayya ta buƙaci ‘yan Nijeriya da su kwantar da hankalin su dangane da rikicin diflomasiyya da ake ciki tsakanin ...
Jaridar Daily Trust ta ranar 6 ga Oktoba, 2025, tana ɗauke da ra'ayin ta mai nuni da cewa "Shirin Shigo ...
Gwamnatin ƙasar Chana ta bayyana cikakken goyon bayan ta ga Nijeriya a daidai lokacin da ake samun zazzafar muhawara kan ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan takardun bada afuwa da sassauci ga wasu mutane da aka yanke ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sauya Hafsan Hafsoshin Tsaron Nijeriya (Chief of Defence Staff, CDS), inda ya tsige Janar ...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa tsarin sauye-sauyen da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed ...
© 2024 New Citizen