• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu ya taya Malam Shekarau murnar cika shekaru 70

Wakilin Mu by Wakilin Mu
November 10, 2025
in Labarai
A A
0
Tinubu ya taya Malam Shekarau murnar cika shekaru 70
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana musabaha da tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau a wasu shekaru a baya

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu yana musabaha da tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau a wasu shekaru a baya

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, murnar cika shekaru 70 da haihuwa.

A cikin wata sanarwa da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin labarai da dabarun sadarwa, Bayo Onanuga, ya fitar a ranar Litinin a Abuja, Shugaba Tinubu ya yaba da rawar da Shekarau ya taka a fagen hidimar jama’a da kuma siyasa a Nijeriya.

Tinubu ya bayyana Shekarau a matsayin ƙwararren jami’in gwamnati wanda ya fara aiki a matsayin malami, kafin daga baya ya zama babban sakatare a ma’aikatar jihar Kano, sannan daga bisani ya shiga siyasa a farkon shekarun 2000.

Ya kuma bayyana nasarar da Shekarau ya samu a zaɓen gwamnan Jihar Kano a shekarar 2003, tare da irin tsarin mulkin sa na kula da walwalar jama’a a tsawon wa’adin mulkin sa biyu.

Bayan ya kammala mulkin sa, Shekarau ya yi aiki a matsayin Ministan Ilimi tsakanin 2014 da 2015, sannan daga baya aka zaɓe shi Sanata mai wakiltar Kano ta Tsakiya daga 2019 zuwa 2023.

Tinubu ya gode wa Shekarau bisa gudunmawar da ya bayar ga ci gaban ƙasa a matsayin malami, jami’in gwamnati, da kuma ɗan siyasa mai kishin ƙasa.

Ya yi addu’a ga Allah da ya ba shi lafiya da ƙarfi domin ci gaba da hidima ga al’umma da ƙasar sa baki ɗaya.

Tags: Malam Ibrahim ShekarauShugaba Bola Ahmed Tinubutaya murnazagayowar ranar haihuwa
Previous Post

Gwamnatin Tinubu ta rage kuɗin zuwa aikin Hajji

Next Post

Zargin kisan ƙare dangi: Nijeriya da Amurka suna tattaunawa ta hanyar diflomasiyya – Idris

Related Posts

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027
Siyasa

Al’ummar Shinkafi sun yi alƙawarin goyon bayan Tinubu, Dauda Lawal da sauran ’yan takarar APC a 2027

November 28, 2026
Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura
Labarai

Zargin taɓa jikin Baturiya: Gwamnatin Katsina ta bayyana sunayen ‘yan kwamitin binciken Sarkin Daura

November 25, 2026
Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya
Siyasa

Tinubu ya umurci sojoji su ƙara ƙaimi kan ’yan ta’adda a Arewa-Maso-Gabas domin ɗorewar zaman lafiya

November 25, 2026
Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80
Siyasa

Tinubu ya taya Atiku murnar cika shekaru 80

November 25, 2026
Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa
Labarai

Gwamnatin Katsina ta dakatar da Sarkin Daura, ta kafa kwamitin binciken zargin cin zarafin Baturiya da ake masa

November 24, 2026
Next Post
Zargin kisan ƙare dangi: Nijeriya da Amurka suna tattaunawa ta hanyar diflomasiyya – Idris

Zargin kisan ƙare dangi: Nijeriya da Amurka suna tattaunawa ta hanyar diflomasiyya - Idris

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!