CBN ya fito da sababbin sauye-sauye a tsarin biyan kuɗi ta hanyar fasahar zamani, har ya kafa wa tsarin kwamiti
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya kafa Kwamitin Kamfanonin Fasahar Hadahadar Biyan Kuɗi na Zamani (PSPC), wato Payment Service Providers Committee, ...









