Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da manhajar FreeTV a tsarin DSO
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da manhajar sauya tsarin watsa shirye-shiryen talbijin daga analog zuwa dijital (Digital Switch Over – DSO), ...
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da manhajar sauya tsarin watsa shirye-shiryen talbijin daga analog zuwa dijital (Digital Switch Over – DSO), ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ƙudiri aniyar gina Nijeriya mai ƙwari, wadda ta haɗa kowa da kowa, kuma mai wadata, ...
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar wa da ’yan Nijeriya cewa tana ci gaba da ƙoƙarin ganin an ceto dukkan ɗalibai da ...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya yi kira ga 'yan Nijeriya da su ci gaba ...
Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada aniyar ta ta gina tsarin gudanar da haraji mai tsare gaskiya, tare da mayar da ...
Gwamnatin Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na tabbatar da haƙƙoƙin kundin tsarin mulki ...
A ranar Laraba, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa aikin sauya tsarin watsa ...
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya ta buƙaci a ƙara haɗin gwiwa tsakanin kafafen yaɗa labarai, hukumomin gwamnati da sauran masu ruwa da ...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da saƙon taya murna ga Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji ...
Gwamnatin Tarayya ta kare harin jirgin sama da Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya ta kai a ranar 11 ga Afrilu ...
© 2024 New Citizen