• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, September 30, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Nijeriya ta jaddada ƙudirin kare ’yancin addini da haɗin gwiwar addinai

ABUBAKAR IBRAHIM by ABUBAKAR IBRAHIM
May 18, 2026
in Labarai
A A
0
Nijeriya ta jaddada ƙudirin kare ’yancin addini da haɗin gwiwar addinai
Alhaji Mohammed Idris tare da David Smith, MP, Manzon Musamman na Ƙasar Birtaniya kan ’Yancin Addini ko Imani, da Babban Jami’in Diflomasiyyar Birtaniya a Nijeriya, Richard Montgomery, a ofishin sa da ke Abuja a yau Litinin.

Alhaji Mohammed Idris tare da David Smith, MP, Manzon Musamman na Ƙasar Birtaniya kan ’Yancin Addini ko Imani, da Babban Jami’in Diflomasiyyar Birtaniya a Nijeriya, Richard Montgomery, a ofishin sa da ke Abuja a yau Litinin.

Gwamnatin Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na tabbatar da haƙƙoƙin kundin tsarin mulki da kuma ’yancin addini da haɗin gwiwar addini.

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai na Ƙasa, Alhaji Mohammed Idris, shi ne ya bayyana haka lokacin da ya karɓi baƙuncin David Smith MP, Manzon Musamman na Ƙasar Birtaniya kan ’Yancin Addini ko Imani, tare da Babban Jami’in Diflomasiyyar Birtaniya a Nijeriya, Richard Montgomery, a ofishin sa da ke Abuja a yau Litinin.

A yayin ganawar tasu, Ministan ya ce Nijeriya tana ci gaba da kasancewa ƙasa mai alfahari da ƙabilu da addinai mabambanta, yana mai jaddada cewa ƙasar za ta ci gaba da girmamawa da kula da wannan bambancin a matsayin tushen ƙarfin jama’ar ta.

Idris ya bayyana matuƙar godiyar Nijeriya bisa ɗorewar goyon baya da haɗin kai da Birtaniya take ba ta, ya ƙara da cewa gwamnati za ta ci gaba da ƙarfafa haɗin gwiwa da abokan hulɗar ta na cikin gida da na ƙasa da ƙasa, tare da masu ruwa da tsaki, wajen ci gaba da yaƙi da tsattsauran ra’ayin addini da tashin hankali.

Tags: addiniDavid Smith MPMohammed IdrisRichard Montgomery
Previous Post

Kotu ta ba El-Rufai beli da tsauraran sharuɗɗa

Next Post

ICPC ta musanta zargin an hana El-Rufa’i samun kulawar iyali da ta lafiya

Related Posts

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
Next Post
ICPC ta musanta zargin an hana El-Rufa’i samun kulawar iyali da ta lafiya

ICPC ta musanta zargin an hana El-Rufa'i samun kulawar iyali da ta lafiya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!