Manyan nasarorin da CBN ya samu cikin 2025
1. Kare darajar Naira a kasuwar hadahadar musayar kuɗaɗen waje. 2. Sa-ido kan bankuna domin tabbatar da suna bin ƙa'idoji ...
1. Kare darajar Naira a kasuwar hadahadar musayar kuɗaɗen waje. 2. Sa-ido kan bankuna domin tabbatar da suna bin ƙa'idoji ...
Mai Martaba Sarkin Kano, kuma tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Malam Muhammadu Sanusi II, ya yaba wa hukumomin kula ...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya bayyana cewa saɓatta-juyattar ayyukan tattalin arzikin cikin gida sun ci gaba da ƙarfafa a watan ...
’Yan Nijeriya a faɗin ƙasar nan sun gudanar da hadahadar kuɗaɗe cikin sauƙi a lokacin Kirsimeti na 2025. Har zuwa ...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya bayyana cewa labarin da "wasu marasa kishin ƙasa" suka yaɗa a soshiyal midiya cewa hedikwatar ...
Babban Bankin Najeriya (CBN), ya sanar da gaggauta soke lasin gudanar da hadahadar bayar da rancen gina gidaje da jingina ...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya umurci dukkan masu hadahadar mu'amalar kuɗaɗe da Point of Sale (PoS) da kuma masu ba ...
Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya ƙaddamar da membobin Kwamitin Asusun Bada Bashin Bunƙasa Harkokin Noma ga ƙananan ...
Babban Bankin Nijeriya (CBN) ya bayyana sunayen kamfanonin canjin kuɗaɗen ƙasashen waje 82 da ya bai wa lasisin amincewa su ...
A ƙarƙashin jagorancin Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Olayemi Cardoso, CBN ya gudanar da taron Kwamitin Gudanarwa na 35 na ...
© 2024 New Citizen