Za mu ci gaba da gudanar da babban taron mu, ADC ta ƙalubalanci shugaban INEC
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bayyana aniyar ta ta ci gaba da gudanar da tarurrukan ta na ƙasa da ...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bayyana aniyar ta ta ci gaba da gudanar da tarurrukan ta na ƙasa da ...
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed (Ƙaura), ya nuna yiwuwar ficewar sa daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), inda ya bayyana ...
Rundunar Kwankwasiyya ta umurci membobin ta da su shiga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC). A cikin wata sanarwa da aka ...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma fitaccen jigo a jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya yi gargaɗi mai tsanani ...
Wani sabon rikicin shugabanci ya dabaibaye jam’iyyar adawa ta African Democratic Congress (ADC), yayin da shugabannin ta na dukkan jihohi ...
Sanata Aminu Tambuwal (ADC–Sokoto ta Kudu) ya ce ya bar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ne sakamakon rikicin da ya ...
Hakeem Baba-Ahmed, tsohon mai ba wa Mataimakin Shugaban Ƙasa shawara kan harkokin siyasa, ya ce jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party (LP) a zaɓen 2023, Mista Peter Obi, a yau Laraba ya ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ba ta da wani shiri na kamawa ko tsare ko gurfanar da ’yan adawa ba ...
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya shiga jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a hukumance, watanni bayan ya bada ...
© 2024 New Citizen