• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Saturday, November 28, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Tsaro

Sojoji sun lallasa ‘yan ta’addan Lakurawa, sun ƙwace makamai da bamabaman su a Kebbi

Umar Garba by Umar Garba
June 16, 2026
in Tsaro
A A
0
Sojoji sun lallasa ‘yan ta’addan Lakurawa, sun ƙwace makamai da bamabaman su a Kebbi
Muggan makamai da sojojin suka ƙwace a sansanin Zamfara

Muggan makamai da sojojin suka ƙwace a sansanin Zamfara

Dakarun soji na Sashe na biyu na Operation FANSAN YAMMA da ke aiki a Jihar Kebbi sun kwato tarin manyan makamai da bamabamai (IEDs), a wani ci gaba da ƙoƙari da nufin kawar da ta’addanci da sauran ayyukan miyagun laifuffuka a yankin Arewa-maso-Yamma.

An gudanar da wannan farmaki ne a ranar 14 ga Yuni, 2026, a yankin Dogon Daji da ke Ƙaramar Hukumar Dandi ta jihar.

A yayin farmakin, jaruman dakarun sun yi amfani da ƙarfin wuta mai yawa wajen murƙushe ƙungiyar ‘yan ta’addan Lakurawa, lamarin da ya tilasta musu tserewa daga wajen.

A ci gaba da bin sawun ‘yan ta’addan da suka gudu ya kai ga gano da kwato ɗimbin makamai, bamabamai da kayan aiki da suka bari a baya yayin tserewar su.

Mai magana da yawun rundunar, Laftanar Kanal Olaniyi Osoba, ya ce kayan da aka ƙwato daga sansanin ‘yan ta’addan sun haɗa da bututun harba roka (RPG), rokokin yaƙi da dama da ake sama bututun harba roka (warheads), bamabamai na gida (IEDs) masu yawa, babura guda biyu da ‘yan ta’addan ke amfani da su wajen kai hari, caja na batura, da wasu kayayyakin su na kashin kai. Ya ƙara da cewa dakarun sun kammala wannan fafatawa lafiya lau, ba tare da samun asara ko jikkata ba.

Ya jaddada cewa wannan nasara ta nuna ƙudirin rundunar haɗin gwiwa ta Arewa-maso-yamma, Operation FANSAN YAMMA, na rushe hanyoyin ‘yan ta’adda da ‘yan fashi da makami a yankin. A cewar sa, Rundunar Sojin Nijeriya za ta ci gaba da matsa lamba kan waɗannan miyagun, tare da hana su damar gudanar da ayyukan su domin tabbatar da tsaro da lafiyar al’umma masu bin doka.

Tags: LakurawaOperation Fansan Yammasojojita'addanci
Previous Post

Gwamnatin Tarayya za ta ƙaddamar da FreeTV a matsayin tashar talbijin dijital ta ƙasa kyauta

Next Post

Tinubu ya ƙaddamar da gidajen alƙalai, ya buƙaci jihohi su inganta sashen aikin Shari’a

Related Posts

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu
Tsaro

Iƙirarin satar sauraron wayar NSA da na yi kalamin siyasa ne kawai, inji El-Rufai a kotu

November 25, 2026
EFCC ta samu nasarar hukunta mutumin da ya yi ƙoƙarin sumogar zinari mai darajar Naira biliyan 4.4 a Kano
Tsaro

EFCC ta samu nasarar hukunta mutumin da ya yi ƙoƙarin sumogar zinari mai darajar Naira biliyan 4.4 a Kano

November 17, 2026
Sojoji sun halaka ’yan ta’adda, sun ceto mutum 16, sun ƙwato babura 38 a Neja da Kebbi
Tsaro

Sojoji sun halaka ’yan ta’adda, sun ceto mutum 16, sun ƙwato babura 38 a Neja da Kebbi

November 6, 2026
Ƙungiyar Amnesty ta buƙaci bincike kan bidiyon atisayen muzaharar Izala
Tsaro

’Yan sanda sun kama matashin Izala kan bidiyon da ke tunzura rikicin addini

October 27, 2026
Ƙungiyar Amnesty ta yi tir da kisan malamin addini Sheikh Yahaya Masussuka
Tsaro

’Yan sanda a Katsina sun tabbatar da kashe Sheikh Yahaya Masussuka da abokin sa

October 26, 2026
Ƙungiyar Amnesty ta yi tir da kisan malamin addini Sheikh Yahaya Masussuka
Tsaro

Ƙungiyar Amnesty ta yi tir da kisan malamin addini Sheikh Yahaya Masussuka

October 26, 2026
Next Post
Tinubu ya ƙaddamar da gidajen alƙalai, ya buƙaci jihohi su inganta sashen aikin Shari’a

Tinubu ya ƙaddamar da gidajen alƙalai, ya buƙaci jihohi su inganta sashen aikin Shari'a

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • November 2026
  • October 2026
  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!