• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, September 30, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai Ilimi

Gwamnan Kano ya ɗauki masu gadi 1,600 don ƙarfafa tsaro a makarantu 

ALI KANO by ALI KANO
November 19, 2025
in Ilimi
A A
0
Gwamnan Kano ya ɗauki masu gadi 1,600 don ƙarfafa tsaro a makarantu 
Taron ƙaddamar da masu gadin a ranar Talata a Kano

Taron ƙaddamar da masu gadin a ranar Talata a Kano

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da ɗaukar masu gadi mutum 1,600 aikin dindindin don kula da makarantun sakandare a faɗin jihar.

Kakakin gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, shi ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa inda ya ce gwamnan ya ce wannan babban mataki ne da aka ɗauka don kawo kwanciyar hankali da ɗa’a a makarantun gwamnati.

Ya ce tabbatar da yanayin tsaro ga ɗalibai da malamai da kayan makaranta abu ne mai muhimmanci ga gwamnatin sa, tare da la’akari da cewa karatu ba zai yiwu ba a inda babu kwanciyar hankali.

Gwamna Yusuf ya ce masu gadin za su taka muhimmiyar rawa wajen tsare lafiyar makarantu tare da sa ido kan ayyukan da ba su dace ba, da kuma mara wa aikin gudanar da makarantun baya.

Ya yaba wa Ma’aikatar Ilimi ta jiha da hukumar KSSSSMB saboda sadaukarwar su wajen aiwatar da umurnin gwamnati.

Gwamnan ya yi kira ga sababbin masu gadin da su gudanar da aikin su cikin lura, ɗa’a da tsare mutunci.

Tags: Gwamna Abba Kabir YusufKanomakarantumasu gadi
Previous Post

Tinubu ya tura Shettima zuwa Kebbi don jaje kan sace ‘yan sakandare mata

Next Post

Sunayen ‘yan makarantar sakandaren mata 25 da aka sace a Kebbi

Related Posts

Hukumar NSUBEB ta kammala gyaran wasu makarantu a Neja
Ilimi

Hukumar NSUBEB ta kammala gyaran wasu makarantu a Neja

August 29, 2026
Ilimi

Niger-SUBEB ta tabbatar da ƙarin girma ga malaman da suka cancanta

August 22, 2026
Zuba jarin Gwamnatin Tarayya a manyan makarantu zai bunƙasa tattalin arzikin Arewa ta Tsakiya – Idris
Ilimi

Zuba jarin Gwamnatin Tarayya a manyan makarantu zai bunƙasa tattalin arzikin Arewa ta Tsakiya – Idris

August 20, 2026
Gwamnan Neja ya ba jami’ar AKUM motocin aiki
Ilimi

Gwamnan Neja ya ba jami’ar AKUM motocin aiki

August 4, 2026
Ɗan Goodluck Jonathan, Ariwera, ya yi bikin kammala karatun jami’a a Birtaniya
Ilimi

Ɗan Goodluck Jonathan, Ariwera, ya yi bikin kammala karatun jami’a a Birtaniya

July 16, 2026
Gwamnatin Tarayya da ASUU sun ƙulla yarjejeniya ta farko a tarihi domin kawo ƙarshen yawan yajin aiki a jami’o’i
Ilimi

Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ƙara kuɗin rajistar jarabawar WAEC da NECO

July 14, 2026
Next Post
Sunayen ‘yan makarantar sakandaren mata 25 da aka sace a Kebbi

Sunayen 'yan makarantar sakandaren mata 25 da aka sace a Kebbi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!