• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Tuesday, September 29, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu ya tura Shettima zuwa Kebbi don jaje kan sace ‘yan sakandare mata

* Ya sha alwashin ƙwato su

Wakilin Mu by Wakilin Mu
November 18, 2025
in Labarai
A A
0
Tinubu ya rattaba hannu a dokar kafa cibiyoyin horas da ‘yan sanda
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya aika Mataimakin sa, Kashim Shettima, zuwa Jihar Kebbi a ranar Laraba domin jajanta wa gwamnatin jihar da iyayen ’yan matan da aka sace daga Makarantar Sakandaren ’Yan Mata ta Maga, tare da tabbatar masu da cewa gwamnati na aiki tuƙuru don ganin an kuɓutar da su cikin gaggawa.

 

A cikin sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya fitar, shugaban ya jajanta wa rundunar sojin Nijeriya bisa rasuwar sojoji da kuma Birgediya Janar Musa Uba, waɗanda ‘yan ta’adda suka halaka a Jihar Borno.

Tinubu, wanda aka bayyana cewa an yi masa cikakken bayani kan harin da ya yi sanadin sace ’yan makarantar da kuma harin da ya hallaka sojojin, ya nuna matuƙar damuwa kan faruwar al’amurran.

Shugaban ya yi Allah-wadai da harin, yana mai kira ga al’ummomi, musamman a yankunan da ke fama da matsalolin tsaro, da su riƙa ba hukumomin tsaro bayanan sirri don taimaka masu wajen kare rayuka da dukiyoyin jama’a.

Ya ce hukumomin tsaro ba za su iya yin aiki yadda ya kamata ba matuƙar ba su samun goyon baya da bayanai daga al’ummar yankunan da suke aiki.

Tags: Bola Ahmed TinubuMagarashin tsarosace ɗalibai
Previous Post

Doka ta bada damar hukunta masu wulaƙanta takardun Naira, inji CBN wurin taron wayar da kai a Inugu

Next Post

Gwamnan Kano ya ɗauki masu gadi 1,600 don ƙarfafa tsaro a makarantu 

Related Posts

Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya
Tsaro

An sake cafke dillalin miyagun ƙwayoyi ɗan Nijeriya bayan ya tsere daga gidan yari a Laberiya

September 21, 2026
Next Post
Gwamnan Kano ya ɗauki masu gadi 1,600 don ƙarfafa tsaro a makarantu 

Gwamnan Kano ya ɗauki masu gadi 1,600 don ƙarfafa tsaro a makarantu 

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!