• Gida
  • Labarai
  • Ƙasashen Duniya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Mahanga
  • Rahoton Musamman
  • Wasanni
Wednesday, September 30, 2026
New Citizen Hausa
  • Login
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni
No Result
View All Result
New Citizen Hausa
No Result
View All Result
Home Labarai

Sunayen ‘yan makarantar sakandaren mata 25 da aka sace a Kebbi

* Shugaban Ƙaramar Hukuma ya ƙaryata ɗan majalisar Amurka

Fatima Abdullahi by Fatima Abdullahi
November 19, 2025
in Labarai
A A
0
Sunayen ‘yan makarantar sakandaren mata 25 da aka sace a Kebbi
Ɗakin kwanan ɗalibai a makarantar sakandaren 'yan mata ta Maga

Ɗakin kwanan ɗalibai a makarantar sakandaren 'yan mata ta Maga

Shugaban Ƙaramar Hukumar Danko-Wasagu a Jihar Kebbi, Alhaji Hussaini Aliyu, ya saki sunayen ‘yan makarantar sakandaren mata (GGCSS) ta Maga su 25 da ‘yan ta’adda suka sace ranar Litinin.

Haka kuma ya ƙaryata iƙirarin da wani ɗan majalisar Amurka wai shi Riley Moore ya yi cewar a garin Kiristoci lamarin ya faru.

Aliyu ya bada cewa dukkan ɗaliban da aka kama Musulmi ne, sannan ya yi kira ga Ba’amurken da ya guji yaɗa labarin ƙanzon kurege wanda ka iya haifar da rikicin addini ko na ƙabilanci, musamman yayin da ake ƙoƙarin ceto yaran.

Ya ce Masarautar Zuru, inda garin Maga yake, yana da daɗaɗɗen tarihin zaman lafiya, ya ce saboda za a riƙa yaɗa irin waɗannan maganganun da za su ɓata sunan Nijeriya.

Sunayen ɗaliban dai su ne kamar haka:

Ajin SSS 2A:

1. Fatima Sani Zimri

2. Hafsat Ibrahim

3. Nana Firdausi Jibril

4. Masa’uda Yakubu Romo

Ajin SSS 2B:

5. Hauwa Saleh

6. Hauwa’u Umar Imam

Azuzuwan SSS 3A da 3B:

7. Salima Garba Umar

8. Salima Sani Zimri

9. Amina G. Umar

10. Rashida Muhammad Dingu

11. Saliha Umar

12. A’isha Usman

13. Jamila Iliyasu

14. Maryam Iliyasu

15. Naja’atu Abdullahi

16. Zainab Kolo

Ajin JSS 3A:

17. Surraya Tukur

18. Hafsat Umar Yalmo

19. Maryam Usman

20. Amina Iliyasu

21. Ikilima Suleman

Ajin JSS 2:

22. Khadija Nazifi

23. Hauwa’u Iliyasu

24. Hauwa’u Lawali

25. Ummu Kulsum Abdulkarim

Tags: KebbiMagasace ɗalibai
Previous Post

Gwamnan Kano ya ɗauki masu gadi 1,600 don ƙarfafa tsaro a makarantu 

Next Post

Gwamnatin Tarayya ta tura ƙarin jami’an tsaro don kawar da ta’addanci — Ministan Yaɗa Labarai

Related Posts

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya
Labarai

Zaɓen 2027: Idris ya yi kira da a gudanar da watsa shirye-shirye cikin ɗa’a domin kare dimokiraɗiyya

September 29, 2026
Abin da ya sa na fice daga NNPP – Gwamnan Kano
Labarai

Gwamnatin Kano ta hana hawan dawakai da hawan Durbar na sarakuna saboda dalilan tsaro

September 27, 2026
Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta
Labarai

Muhimman abubuwan da Tinubu ya gabatar a zauren Majalisar Ɗinkin Duniya, waɗanda mataimakin sa Kashim Shettima ya karanta

September 25, 2026
Kotu ta amince wa ICPC ta binciki na’urorin da aka ƙwato daga gidan El-Rufa’i
Tsaro

Cewar: El-Rufai Na koyi darussa daga shirun da abokan hulɗa ta suka yi kan halin da nake ciki

September 24, 2026
Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96
Labarai

Nijeriya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa hulɗa da Saudiyya yayin da Masarautar ke bikin cika shekaru 96

September 24, 2026
Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya
Labarai

Shettima ya wakilci Tinubu a taron Majalisar Ɗinkin Duniya

September 22, 2026
Next Post
Gwamnatin Tarayya ta tura ƙarin jami’an tsaro don kawar da ta’addanci — Ministan Yaɗa Labarai

Gwamnatin Tarayya ta tura ƙarin jami'an tsaro don kawar da ta'addanci — Ministan Yaɗa Labarai

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result

Archives

  • September 2026
  • August 2026
  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • December 2025
  • November 2025
  • October 2025
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025
  • May 2025
  • April 2025
  • March 2025
  • October 2024

Categories

  • Hotuna
  • Ilimi
  • Kiwon Lafiya
  • Kuɗi Da Tattalin Arziki
  • Labarai
  • Mahanga
  • Nishaɗi Da Al'adu
  • Rahoton Musamman
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Ƙasashen Duniya
No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Ƙasashen Duniya
    • Ilimi
    • Kiwon Lafiya
    • Rahoton Musamman
    • Kuɗi Da Tattalin Arziki
    • Mahanga
  • Siyasa
  • Nishaɗi Da Al’adu
  • Wasanni

© 2024 New Citizen

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
error: Content is protected !!